Post Top Ad

Post Top Ad

Wednesday, October 31, 2018

October 31, 2018

NEWS: Zaben 2019:Kujera Gwamna Kano Allura Ce A Cikin Ruwa



Hakika zaben Gwamnan Kano a 2019 zabe ne da zai zo na rashin tabbas gurin waye zai iya lashe zaben ba tare da wata tangarda ba, sakamakon yan takara da ake da su a jam’iyyu mabamban ta kamar haka:
APC: Ita ce jam’iyya mai mulki tun daga kan shugaban kasa har zuwa gwamnan Kano mai ci a yanzu wato Dr. Abdullahi Umar Ganduje, kasancewar jam’iyyar tana da dimbin magoya baya da farin jinin al’umma a shekarar 2015 inda ta lashe zabe da mafi yawan rinjaye a mafi yawancin jihohin arewacin Najeriya, ciki har da nan Kano, sai dai kuma jam’iyyar ita ma a yanzu tana fama da rikicin cikin gida a inda tun daga farko ta fara rasa manayan yan siyasa irin su Engr. Rabiu Kwankwaso da sauran su

Babban Nakasun da jam’iyyar za ta samu shine na faifan bidiyon da yake zagawa a yanzu inda ake nuna wani mutum yana karbar daloli yana zubawa a aljihu a matsayin karbar na goro wanda ake alakanta wannan mutumin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje wato Dan takarar Gwamna a karkashin tutar jam’iyyar APC, wannan abu zaiyi tasiri sosai a wurin jama’a masu kada kuri’a, ta yadda idan har Wannan Dan Takara baiyi saurin wanke kansa daga wannan zargi da ake masa ba to wannan bidiyon zaiyi tasiri a wurin jama’ar jihar Kano.
PDP: Jam’iyya ce da ta mulki kasar Najeriya tsawon Shekarau 16, kuma jam’iyya ce mai karfi a wannan kasa inda suka tsaida Dan takarar su wato Abba Kabir Yusif surikin Rabiu Kwankwaso, wanda shine yayi mashi kwamishina na Ayyuka a lokacin mulkin Kwankwason karo na biyu. Kwankwason wanda yayi gwamna har sau biyu a Kano kuma yana da dimbin magoya baya a Kano masu bin Darikar Kwankwasiyya.
Babban Nakasun da jam’iyyar za ta samu shine na bakin jinin da jam’iyyar ta dauko tun daga lokacin mulkin Goodluck Ebele inda mafi yawancin jama’ar Arewacin Najeriya suke mata Kallon jam’iyyar da tayi sake wajen yakar yan Boko Haram, Sannan Babban nakasun da zai sami jam’iyyar shine na ganin manufar wannan Dan takara shine cewa ba zai ci Amanar Kwankwaso ba.

Haka zalika wajen zaben fidda gwani na Dan takarar Gwamna jam’iyyar tayi karfa karfa inda ta bawa Kwankwason kai da fata na ya fitar da duk Dan takarar da yake so, bayan ya dawo jam’iyyar ya tarar da mutane sama da mutum 100 sun sayi foma fomai na yin takara daban daban, amma jam’iyyar tayi fatali da su ta kawo wadanda Kwankwason yake so, wannan ta sa jam’iyyar ta rasa magoya baya da yawa a jihar Kano ciki har da manyan yan takarar Gwamna mutum shida.
PRP: Jam’iyya ce wadda Mallam Aminu Kano ya kafa ta domin ceton Talakawa, jam’iyyar ta samu karbuwa tun a wancan lokacin inda ta kafa Gwamna a wannan jihar ta Kano, anyi yunkurin dawo da ita a lokuta daban daban amma hakan su bai cimma ruwa ba.
A wannan lokacin ma jam’iyyar tana nan da ranta inda ta dauko Dan takarar Gwamna wanda yayi takara 2011 da 2015 wato Mallam Salihu Sagir Takai, Takai dai yayi Shugaban Karamar hukumar Takai a shekarar 1999 inda jama’ar garin suka shaida ba a taba shugaban da suka mora kamar sa ba, sannan yayi kwamishina a lokacin Mulkin Shekarau har guda biyu yayi Kwamishinan ruwa, sannan yayi na kananan hukumomi, a inda nan ma, aka yaba da irin rikon amanar sa, ta yadda Kananan Hukumomi suke karbar kasan su ba tare da fincen ko sisi ba.
Haka zalika babban abin da ya kara fito da shi kuma yake yawo a zukatan Kanawa shine Matatar ruwa da ya gina ta tamburawa wadda babu kamar ta a fadin yammacin Afirika, kuma sannan aka sami rarar kudi har Naira Miliyan dari biyar, amma ya mayar da su asusun gwamnati ba tare da ya zuba a aljihun shi ba.
A gefe guda wannan Dan takara sananne ne a jihar Kano, yayi takara har sau biyu, kuma sannan zai samu tausayin jama’ar kano saboda shine ya lashe zaben fidda gwani a jam’iyyar PDP amma daga baya labari ya canja sakamakon waccen dama da aka bawa Kwankwaso.
Babban nakasun da wannan jam’iyyar za ta samu shine sabuwar jam’iyya ce, sai an tallata sosai kafin jama’a su san ta, sannan kuma jam’iyyar bata da wasu manya a cikin ta.
October 31, 2018

NEWS: Gwamna Masari Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Biliyan 200 Da Miliyan 700 Na Shekarar 201



A jiya litinin ne Gwamna jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya Gabatar da daftarin Kasafin kudin shekarar Mai kamawa ta 2019 a gaban zauren majalisar dokoki ta jihar Katsina, domin samun Amincewa su kamar yadda dokar kasa ta tanada.
Kasafin kudin Mai taken “Kasafin Daidaita Lamurra” da Gwamna ya Mika an kiyasin kashe naira Biliyan dari biyu da dubu dari bakwai. Inda manya ayyuka za su lakume zunzurutun kudi har naira Biliyan dari da arba’in da takwas, Wanda shi ne Kashi sabain da ukku na jimlar Kasafin kudin. A ya yin da su Kuma ayyuka na yau da kullum ake sa ran kashe tsabar kudi har naira biliyan hamsin da biyu wato kudaden albashi da tafiyar da gwamnati

Gwamna Masari ya cigaba da cewa bangaren ilimi kusan Kashi Sha Tara na jimlar kudaden manyan ayyuka da Biliyan Sha Tara, maaikar lafiya Biliyan ashirin maaikatar gonna Biliyan goma, ayyukan hanyoyi Biliyan ashirin. Sai Kuma maaikatar ruwa biliyan goma Sha biyu, maaikatar muhalli biliyan ashirin da hudu wadda ita ce wadda tafi samun kaso Mai tsoka a cikin wannan kasafi.
Da yake maida jawabi kakakin majalisar dokoki na jihar Katsina, Abubakar Yahya Kusada ya ce majalisar za ta bada dukkanin goyan bayan da ya dace, domin ganin ya samu Amincewa cikin lokaci. Ya Kuma Kira ga maaikatu da hukumomi gwamnati da su bayar da hadin Kai ga kwamitocin majalisar, da za su jagoranci Kasafin kudin. Shugaban majalisar ya jinjinawa Gwamna Aminu Bello Masari bisa ga Amincewa da ya Yi da dokar Nan da shugaban kasa Muhammadu buhari ya Sanya hannu a kwanakin baya, inda ita jihar Katsina ta amince majalisar za ta Zama Mai cin gashin kanta kan kudi
October 31, 2018

NEWS: Sai Mun Tarwatsa Jihar Zamfara Baki Daya,Cewar ‘Yan Ta’adda



‘Yan ta’addan yankin Zamfara (Barayin Shanu, ko masu Garkuwa da mutane), wadanda suka addabi jihar sunn juya akalarsu gadan-gadan a Karamar Hukumar Mulki ta Zurmi.
A mako guda sun kai mummunan hari a garin Dauran, inda suka dauke ‘yan mata biyu (‘yan biyu da ake shirin aurensu ba da jimawa ba). Sun yi garkuwa da mutum uku a Birnin Tsaba. Sun kuma kara garkuwa da wasu a Dauran. Sun kashe mutum shida ciki har jami’in ‘Yan Sanda a Gurbin ‘Bore. Bayan Kone dukiya da motoci da shaguna. Duka a yankin Karamar Hukumar Zurmi, a wannan makon.

Bayan wannan, barayin sun kara shigowa da wani sabon salo na bala’i, wanda idan suka yi garkuwa da mutum, idan namiji ne ko mace, to sai sun yi kokarin bata mishi rayuwa, ta hanyar yin luwadi da shi, in mace ce su yi zina da ita.

Yanzu haka barayin sun sanya wa dajin da suke ajiye mutane idan sunyi garkuwa da su suna; “ZAMFARA SAMBISA”.
Muna kira zuwa ga wadanda hakkin kare mu yake a kansu, su sani mu Zamfarawa muna cikin tashin hankali da rashin kwanciyar hankali, wanda har ya kai yanzu barayin sun karbe wani yanki a jihar Zamfara, idan kaddarar Allah ta sanya kana zaune a yankin, ko kana aiki a yankin, to baka da natsuwa da walwala.
Allah muna rokonka, ka kawo mana agaji a jihar Zamfara.
October 31, 2018

SPORTS: Kungiyar Madrid Za Ta Maye Gurbin Kociyanta Da Conte





Rahotonni sun nuna kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta shirya korar kociyanta, Julen Lopetegui don maye gurbinsa da Antonio Conte tsohon kociyan Chelsea da kungiyar Juventus, rade-radin korar Lopetegui ta yi kamari ne bayan da babbar kungiyar adawa ta Barcelona, ta lallasa kungiyar Madrid din da ci 5 da 1 a jiya Lahadi.

Lopetegui din wasan hudu kadai ya ci ma Madrid, inda ya yi kunnen doki biyu, sannan aka sha su a wasanni hudu, a halin yanzu kungiyar ta Madrid tana ta tara a jerin kungiyoyi a gasar La Liga ta bana. Lopetegui mai shekaru 52, kungiyar kwallon kafa ta kasar Spaniya ta kore shi gab da za a fara wasannin gasar cin kofin duniya da a kammala a kasar Rasha, bayan da ya sanya kwantiragi da kungiyar ta Madrid.


Wasu suna ganin ba laifin Lopetegui bane halin da kungiyar Madrid din ta shiga, sai dai ya zama tafiyar zakaran dan kwallon kungiyar wai da sauya sheka zuwa kungiyar Juventus, Ronaldo shi kai yana iya sha wa kungiyar Madrid kwallaye 50 a kakar wasa.

Ana ganin ranar Asabar mai zuwa Conte zai karbe horar da kungiyar Madrid, inda kungiyar za ta kara da kungiyar Valladolid a wasan La Liga
October 31, 2018

Gossip : Dalibi Dan JSS 3 Ya Dirkawa Wata ‘Yar Bauta Kasa Cikin Shege





Dalibi Dan JSS 3 Ya Dirkawa Wata ‘Yar Bauta Kasa Cikin Shege





Wani dalibi a wata karamar makarantar sakandire da aka sakaya sunanta a jihar Abiya ya dirkawa wata budurwa mai yiwa kasa hidama karkashin NYSC cikin shege.

Lamarin dai ya janyo cece kuce a makarantar ta yadda akai mai yiwa kasa hidamar har ya bari dan aji uku na karamar sakandire yayi kwance kwance ya dirka mata ciki.


Wasu da dama na ganin duba da yadda ‘yar yiwa kasa hidimar ta baiwa dalibin tazarar shekaru bai kamata ace ya bari hakan ya auku tsakaninsu ba, yayin da wasu ke tunanin ko barazana dalibin ya yiwa budurwa.

Ana dai cigaba da gudanar da bincike domin gano bakin zaren matsalar da yadda za a warware

Friday, October 26, 2018

October 26, 2018

MUSIC: Sani Danja Ft. Di’ja – Uwa (Mother)



Danja Records Boss – Sani Danja the north king is out with a love celebrated tune which appreciates the love and Hard-work of every Mother. The song is titled “Uwa”, A hausa word which translates to ‘mother’ in english.

On this tune the King of the North – Sani Danja features the Mavin Records Songbird – Di’ja. She lends in her sweet vocals and delivers a well and befitting Hook to appreciate the mother. Of all the types of love, a mother’s is the strongest. The love between mother and child arises instantly, as a bond uniting two bodies and souls. A mother’s love is unconditional and eternal. When we say that nature is wise, one of the things that we refer to is the bond between mothers and their children.

“Uwa” is a song which deserves a place in everyone’s playlist! Enjoy the song as the await the official visuals for the new anthem.

Listen to the “Pedro” produced song below and share your thoughts.

DOWNLOAD AUDIO HERE

Tuesday, October 23, 2018

October 23, 2018

LESSON OF THE DAY : Patience is a Virtue



_*A SINCERE APOLOGY:*_

_A man received this message from his neighbour_...
_"Sorry sir_, _I have been using your wife day and night when you are not at home, in fact_, _much more than you do_.
_I confess this now because I am feeling very guilty_. _Hope you will accept my sincere apologies_." _I will pay if you wish to charge service fee_

Immediately after reading the message, the man shot his wife dead.

A few minutes later, he received another message:
"Sorry sir, a spelling mistake...
 I meant _*WiFi*_ not  *Wife* ."

We must be very careful how we react to things, don't be quick to get angry, find out the other person's version of events and allow yourself room to reason before you react. This man killed his innocent wife, just because of a spelling mistake.     

Patience is a Virtue.
October 23, 2018

SPORTS: Cristiano Ronaldo ready to sparkle against old club Manchester United as Juventus star shows off incredible £1.2M diamond watch at media conference




  • Cristiano Ronaldo boasted an eye-catching  diamond watch on Monday
  • He spoke ahead of Juventus' match against his former side Manchester United
  • The watch is a rare Franck Muller timepiece, worth an estimated £1.2million 

Cristiano Ronaldo plans to put on a sparkly display on Tuesday on his return to Old Trafford, arriving in Manchester loaded with diamonds.
The Juventus megastar was seen wearing a rare £1.2million Franck Muller watch at his press conference on Monday night.

The extraordinary show of wealth game at a press conference before he faces old club Manchester United for Juventus weeks after rape allegations were made against him



Cristiano Ronaldo showed off a diamond-encrusted watch at his press conference on Monday

The Juventus star was wearing a rare Franck Muller watch worth an estimated £1.2m
Ronaldo's version is studded with diamonds

Thursday, October 18, 2018

October 18, 2018

POLITICS: COMRADE MUHAMMAD IBRAHIM IFO YAYI KIRA GA MATASA DA SU ZABI ALI AL'BABA A ZABEN 2019



Shugaban yakin zaben HON. ALH ALI ABUBAKAR AL'BABA (G.R.A/KWADO).

COMRADE MUHAMMAD IBRAHIM IFO  yayi kira ga jama'a da matasa baki daya da su goyi bayan HON.ALI ABUBAKAR AL'BABA Dan takarar majilissar jiha mai wakiltar karamar hukumar katsina  a majalissar jiha  a zaben 2019.

COMRADE MUHAMMAD IBRAHIM IFO ya fadi hakan ne a yayin wani taron tattauna da akai da  matasa wanda  da ya guduna  akan yadda za a tafiyar da al'amurran yakin neman zaben  mai zuwa na shekarar dubu da goma shatara wanda ya gudana a ranar asabar ta gabata



Ya kara da cewa
"Mai girma HON. ALH ALI ABUBAKAR AL'BABA  shine mafi dacewa a jihar mu a halin yanzu kuma ina ganin babu wanda ya fi shi cancanta.


"Na Amince da    Mai girma HON. ALH ALI ABUBAKAR AL'BABA shi kuma na bayyana tun a baya cewa idan har dan  takara muke nema  na gari to ba ko shakkah
Mai girma HON. ALH ALI ABUBAKAR AL'BABA shine yafi caccanta.
"Gashi kuma tun a primary election Allah yayi shine  Dan takarar mu  mafi cancanta wajen jagorancin jihar nan a wannan halin da jihar nan take ciki.



COMRADE MUHAMMAD IBRAHIM IFO
ya kara da cewa yana mai kira da kakkausar murya ga mai girma Gwamna RT. HON AMINU BELLO MASARI da kuma shuwaga banni jamiyyar APC  da su kara bada goyon baya ga babban Dan takarar mai wakiltar karamar hukumar katsina a majalissar jiha Mai girma HON. ALH ALI ABUBAKAR AL'BABA duba da cancatarsa da haleyensa masu kyau don cigaban katsina da al'ummar dake  cikin ta baki daya.


Ya kuma ida da cewa yana mai kara rokon matasa da al'umma baki daya da su bada goyon bayan don ga SHUGABA MUHAMMADU BUHARI da kuma RT. HON AMINU BELLO don zarcewarsu a karo na biyu ba don komai ba said don su karasa abin alkhari da cigaba da suka faro. In da akarshe yayi fatan Allah ya tabbatar alkhari.


#NORTHERNFILES TV

Monday, October 15, 2018

October 15, 2018

GOSSIP: SHIN DA YAN MATAN KANNYWOOD ZASU TONA ASIRIN DIRAKTOCI MASU LALATA DASU ME ZAI FARU, RAHAMA SADAU DAI TA CE ‘TABDIJAM’


Tun hawan shugaban kasar Amurka, Donald Trump, karagar mulki a shekarar 2016, wani sabon abu ya fito a kasar musamman a kamfanin shirya fina-finan Amurka wato Hollywood inda jarumai mata ke tona asirin yadda diraktoci ke cin mutuncinsu.








Wannan abu ya fara shafan babban dirakta Harvey Weinsten, wanda ya ci mutuncin wasu jarumai don saka su a shirin Fim. Wannan tonon sililin da akewa take da ‘Me too’ ya fara yar yan siyasa da alkali kotun kasar Amurka.


Shin da yan matan Kannywood zasu tona asirin diraktoci masu lalata da me zai faru, Rahama Sadau dai ta ce ‘Tabdijam’
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi fatan cewa zata so ace suma a masana’antar fina-finan Hausa su kwaikwayi irin wancan tsari.


Arewa News 24 ta bada rahoton cewa Rahama ta jinjina maganar, watau inda da za’a yi hakan ‘ Tabdijam’, wanda muka fassara a cewa lallai da asirin mutane da dama ya tonu.
Masu sharhi kan al’amuran yau da kullum sun bayyana cewa wannan baa bun mamaki bane saboda irin gurbacewan tarbiyyan da ke cikin masana’antar fina-finan Hausa.

October 15, 2018

CELEBRITIES: My Dad Didn’t Want Me To Go Into Music – Bmeri Aboki




Abdullahi Isma’il, popularly known as B’meri Aboki, has in recent times been gaining grounds in the Nigerian entertainment industry. The Kano-born 24-year-old Lagos-based artiste speaks on his career, rising above the challenges of the industry, and more.

GL: How did you get into music?

Abdullahi Isma’il: Music had been my passion since childhood but I did not get to explore my talent in it, until much later in life. I started by miming artists like Tupac, 50Cent and a lot of rap artists during our own local shows. Gradually, my talent as a singer got the better part of me and I started writing. I also started singing my own songs and people really appreciated what I created. In a short time, I got a lot of fans and my name became known.

I decided to create my own kind of music with a blend of Hausa, Yoruba and broken English. I am into what is presently termed as Afro-Rap.

GL: Why not songs in Yoruba since you are in Lagos?

Isma’il: Yes I am in Lagos, but do you think I will do better with the language when compared with the original owners of the language? I don’t think so. Moreover, I know where I come from and as far as I am concerned, the lyrics and the rhythms in what matters in music. We have seen songs in some foreign languages getting wide popularity in this country. For instance songs of Awilo. That is why I adopted blending different languages to make my music sound more Nigerian and more meaningful.

GL: Do you face any challenges being a musician?

Isma’il: When it was apparent that my interest was in music, my father wasn’t so keen about it. He didn’t want me to do it and I had to put my passion for music aside for a while. However, after his death, my inner passion for music resurfaced and my mother seeing that I wasn’t into drugs and other vices gave her support. She really supported me and here I am today. I have travelled a lot outside and within the shores of Nigeria. I have an album with sixteen tracks and I have videos of many of my singles making wave in Nigeria and outside Nigeria as well.

GL: Were your signed under any record label?

Isma’il: Initially, I was with ATM Yale records and I also worked with Idris Abdulkareem for about two years. To God be the glory, I now have my own record label based in Lagos where I do my recordings and also promote some artistes.

GL: How would you rate the entertainment industry in the North?

Isma’il: The entertainment industry in the north is indeed doing very well. Many of us had to travel up to the north to get recognised first before coming back here to continue. The good thing to note here is that artistes in the north are always ready to assist. I don’t believe that, if one wants to make it in the entertainment industry he or she has to come to Lagos. This just an illusionary belief because when I started in Lagos I had to go back to Kano to get recognised before coming back to Lagos to continue with my pursuit. Though, it lacks sponsors, the entertainment industry in the north is really doing well and I believe it will surely get to where it is supposed to be in the nearest future.

GL: Do you have any regret being in the entertainment industry?

Isma’il: No, I don’t. The entertainment industry has been very rewarding to me and to a lot of others. Be it as it may, the industry has been a major employment provider in the country and it is apparent that it takes off the street, a lot of youths, giving them a means of livelihood.

GL: What’s one of your most memorable moments as a musician?

Isma’il: The most memorable moment in my life was when I performed before President Muhammadu Buhari in Lagos. This is something I will cherish for the rest of my life. It was indeed a thing of pride to me to have the opportunity of performing when there are many artistes whom I believe have an edge over me. But I was opportune to be among those who performed before Mr. President.

GL: What is your advice for Nigerian youths?

Isma’il: Youths should learn to be tolerant and avoid drugs. They shouldn’t be in a hurry. Life is a gradual process and if you wait, your time will surely come. They should also strive to work hard and shouldn’t expect things to come so easy to them. I believe hard work has a way of paying back handsomely.
October 15, 2018

CELEBRIETIES: How I Use Music To Fight Insurgency – Morell




When did you start making music?

I started making music professionally since 2009. My first outing was on Rugged Man’s album. I also work with Neato C in the song ‘Bamilo’ before I released ‘Oxygen’ in 2011.

Why music?

Music has always been a medium for me. I say what is on my mind and paint the picture that I want people to see. I studied Creative Art at the University of Maiduguri and I proceeded into music from there. I make all kinds of music because I grew up listening to all types of music but I mostly make R&B songs. I have an album. My debut album was released last year titled ‘Musa Jikan Musa.’

How have you worked with victims of insurgency?

I took some time off last year to come to Maiduguri because I felt the need to be part of the change and the new Borno. We actually have an initiative called the New Borno Initiative which we use to preach peace. This is made possible because I have a very strong following not only in Borno but in the whole North. I have visited IDPs camps, interacted with people and performed in a few places. So far, it’s been great.

What is this New Borno Initiative about and who are you working with on this project?

It is my own outfit which I started last year. I have been working with the UNHCR and I was at a programme they organised last year. There are also other important people who have endorsed it. The government has been doing the rebuilding of the affected areas but mine is mental reconstruction of the people of my State.

Why is it focusing on Borno State alone?

The project is beyond Borno State. A better Borno State means a better Nigeria. It is like a cancer. If it affects the hand and it is quickly taken care of, it won’t go to other parts of the body. If this part is healed, Nigeria is healed.

Do you believe that your music could make any positive impact?

Yes, I believe music can be used as a vehicle for change. There was a song I recorded in 2015, ‘Borno,’ I know what impact it has had and how many people have reached out to me to say the song actually touched them. A school in Paris actually put up a project on the song and made a video from it. That year, I could not release any song but I needed to say something. I was talking to my mum one time on the phone and I heard an explosive sound on the background. When I asked what that was, my little sister replied that it was a bomb blast. She said it was not a big deal because they were used to the sound already. That was why I did the ‘Borno’ song.

What are your targets for this year, 2018?

I am really glad with where Borno is now. Though, it is not completely calm yet but I believe that before the end of 2018, everything will settle. This is what I am looking out for and is my prayer for Borno State. I would not want to say for now what I will be doing this year because we are still checking different areas where we can come in. But I can assure you that we will keep working especially in education and healthcare with other organisations.

What is your message to youths?

My message to them is that, it doesn’t really matter what your religion is. It doesn’t really matter where you are from or language, we have to stand for the same thing and that is, for a peaceful Borno. This is because I grew up here at a time where this place was the most peaceful to live in. You live next to a Yoruba man, an Igbo man and you don’t even know the difference. A typical Borno man is a peaceful man. I’m just trying to take our minds back to those days, through my music.

Would you advise other musicians to toe your path?

I want to tell them to speak out, tell the truth and not be scared to support their people. I am in Borno now and I am not scared about anything happening to me. I am here because I am following my heart and feel like I should be here. I feel I should lend my voice, not from the studio over there in Abuja but here where I connect better with the people. I need them to understand that we share the same pain.

Are you mentoring any youth right now?

Yes, I am. I have been called different titles especially on social media. Some call me Gathan Arewa which means ‘The pride of the North.’ In that, I pride myself because I know I have inspired a couple of young people with my successes.

You talk about peace, what do you think is vital in achieving this?

The vital thing is education, to be honest. This is because people need to understand in order to move on from what has happened. In this whole thing, people still have grudges. We have to teach them to move on from what has happened. Again, we want more of our people to go to school.

You have met victims in the camps, are you planning to tell their stories in your songs?

Definitely. If you watch the ‘Borno’ video, you will realise that we have a bit of that in the video. Right now, I am collecting materials. I have been talking to a couple of people and we have clips that we are putting together. I am going to incorporate all that in my music and the projects I am going to be doing in the future as well.

How do you fund this project?

For now, I am using what I have to fund it. But as time goes on, I am sure people will see the vision and support us.

Saturday, October 13, 2018

October 13, 2018

POLITICS: Jihohi 4 kacal PDP za ta ci a 2019 - APC ta fitar da yadda sakamakon zabe zai kasance

A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, shafin sada zumunta (Facebook) na jam'iyyar APC reshen kasar Ingila ya fitar da hasashen yadda sakamakon zaben zai kasance.








A hasashen nata, APC ta bayyana cewar za ta yi nasara a jiho 30 na Najeriya, har da babban birnin tarayya Abuja, yayin da jam'iyyar PDP za ta yi nasara ne a jihohi 4 kacal. Ga yadda suka fitar da hasashen sakamakon zaben:





1. Abia state - APC 45%, PDP 55%
2. Adamawa state - APC 90%, PDP 10%, .
3. Akwa Ibom state - APC 60%, PDP 40%,
 4. Anambra state - APC 70%, PDP 30%
5. Ekiti state - APC 80%, PDP 20%
6. Bauchi state - APC 90%, PDP 10%
7. Bayelsa state - APC 30%, PDP 70%
8. Benue state - APC 60%, PDP 40%
9. Borno state - APC 98%, PDP 2%
10. Cross River state - APC 50%, PDP 50%
11. Delta state - APC 50%, PDP 50%
12. Edo state - APC 90%, PDP 10%
13. Ebonyi state - APC 30%, PDP 70%
14. Enugu state - APC 30%, PDP 70%
15. Gombe state - APC 95%, PDP 5%
16. Imo state - APC 70%, PDP 30%
17. Jigawa state - APC 90%, PDP 10%
18. Kaduna state - APC 89%, PDP11%
19. Kano state - APC 95%, PDP5%
20. Katsina state - APC 98%, PDP 2%
21. Kebbi state - APC 95%, PDP5%
22. Kogi state - APC 80%, PDP 20%
23. Kwara state - APC 70%, PDP 30%
24. Lagos state - APC 97%, PDP 3%
25. Nasarawa state - APC 85%, PDP 15%
26. Niger state - APC 90%, PDP 10
27. Ogun state - APC 90% PDP 10%
28. Ondo state - APC 80%, PDP 20%
29. Osun - APC 70%, PDP 30%
30. Oyo state - APC 90%, PDP 10%
31. Plateau state - APC 80% PDP 20%
32. Rivers state - APC 60% PDP 40%
33. Sokoto state - APC 90%, PDP 10%
34. Taraba state - APC 90%, PDP 10%
35. Yobe state - APC 98%, PDP 2%
36. Zamfara state - APC 98%, PDP 2%
37. FCT Abuja - APC 80%, PDP 20%

A wani labarin na NORTHERNFILES TV, kun ji cewar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya zabi tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, a matsayin abokin takararsa.
October 13, 2018

POLITICS: Atiku fa guguwa mai karfin gaske - Jigo a APC

- Wani jigo a jam'iyyar APC daga jihar Neja, Mohammed Santuraki ya gargadi jam'iyyarsa ta zage         damtse game da zaben 2019 
- Santuraki ya ce ya zama dole jam'iyyar APC ta tashi tsaye domin PDP ta tsayar da gagarumin dan          takarar da za'a fafata dashi a 2019 
- Ya shawarci jam'iyyar da kada tayi kasa a gwiwa wajen yakin neman zabe kafin shekarar 2019 




Wani jigo a jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Niger, Mohammed Santuraki ya gargadi jam'iyyar ta zage damtse muddin tana son tayi nasara a babban zaben shugabancin kasa na 2019. A hirar da Santuraki ya yi da kamfanin dillancin labarai NAN a ranar Asabar a Suleja, jigon ya ce dole APC ta sake gyara tare da hada kan 'yan jam'iyyar idan tana son tayi nasara.

Ya ce akwai rikice-rikice da dama da suka taso a yayin gudanar da babban taron gangamin jam'iyyar da zaben fidda gwani na jihohi kuma ya kamata a warware wannan matsalolin cikin gagawa. Ya kara da cewar, nasarar da Atiku ya yi na lashe tikitin takarar jam'iyyar PDP abu ne da ya kamata ya janyo hankalin 'ya'yan APC su hada kansa waje guda

"Ko mun amince ko ba mu amince ba, Atiku Abubakar dan takara ne mai karfi duk da cewa bashi da nagarta''. 

"Cikin mako daya da zabensa a matsayin dan takara, ya zabi shugabanin kungiyar yakin neman zabensa kuma ya zabi mataimakinsa. A ra'ayina wannan alama ce da ke nuna APC ya kamata da zage damtse domin lokaci na kurewa,"
inji shi.


October 13, 2018

NEWS: Dan Kwallon Najeriya, Abdullahi Shehu Zai Bude Cibiyar Yaki Da Miyagun kwayoyi A Sokoto





Dan kwallon Nijeriya, Abdullahi Shehu ya yi kira ga Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya ofishin Kwamishiniyar al’amuran mata ta jihar da ta ci gaba da kokarin da ake na kauda shaye-shaye da ya yi kamari a cikin mata a jihar Sokoto.

Ya ce mata sune iyaye da suke koyarda tarbiyya da idan aka dorawa ofishin Kwamishiyar matan wannan nauyi zai taimaka sosai wajen dakile wannan matsala da take samun karbuwa a tsakanin Mata da matasa a jihar nan.

Ganin cewa mata sune iyaye da suke da kokari da ba wani da zaizo musu ya basu wani abu su yarda dan a cutar da al’umma.

Abdullahi A Shehu, wanda yake wasa a kungiyar Busaspor dake kasar Turkiya, ya kara da cewa saboda damuwa da kokarin yadda za a taimaka dan kauda matsalar shaye-shayen zai bude wata cibiya a Sokoto da za ta rika bada shawarwari ga masu ta’ammali da kwayoyi kan illar da take haifarwa domin su daina.

Ya ce anan matakin jihar Sokoto a kananan hukumomi 23 dukkanin Shuwagabannin kungiyar za su rika zuwa dan zakulo wasu daga masu shaye-shayen inda za’a rika basu shawarwari akan illar shan kwayoyi.

Ya kara da cewa sun fahimci cewa yawanci shaye-shayen anfi samun mata masuyi a tsakanin wasu kananan hukumomi dake kwaryar Birni Sokoto da suka hada da Ilella, bodinga,Dange Shuni, Wurno da Birni da kewaye,wanda sun samo masu irin wannan shaye-shaye kuma an basu shawarwari da tasa da dama sun daina kuma sun koya musu sana’oi da basu jari.

Babban kudurin Abdullahi A Shehu shine Mata su sami ilimi su tsaya da kafunsu su bada tarbiyya ga al’umma,amma idan mace mai shaye-shaye ce bazata zama abin koyi da bada tarbiyya ga al’umma ba.


Abdullahi A Shehu yace akwai shirin yin wani gagarumin gangami a cikin wannan watan dazai hada Mata iyaye da matasa dan wayar musu dakai kan illar shaye-shayen miyagun kwayoyi.

Yace yawanci masu shiga harkar shaye-shaye ana jansu ne,tun suna kanana,wasu kuma matan damuwa da bakin ciki ne ke jefasu cikin harkar wasu kuma samari su yaudaresu dan su rika gusar musu da hankali suna abinda bai kamata ba dasu.

Abdullahi A Shehu yace shaye-shaye wani abune da da dama mutane kan yi Kota shan kwayoyin nan yau da kullum da wasu suke da nufin shan maganin gajiya wanda nau’i ne na shaye shaye wanda shi ma illa ne sosai.

Ya kara da cewa alhakin kowa da kowa ne a cikin al’umma yasa hannu dan kauda wannan illa ta shaye-shaye ,wanda masu safarar kwayoyin nan su suke shigowa dashi Sokoto suna rabawa har ake kaiwa ga matan aure a gidaje.

Abdullahi A Shehu yace babban sakonda suke isarwa ga mata dazasu kawo dan basu shawarwari, akan su daina shaye-shaye shine da farko za’a tunatar dasu akan suji tsoron Allah tare da nuna musu illar shan kwayoyi,kuma su dubi kansu a matsayin iyaye da zata bada tarbiyya ga yara da zata haifa su zama nagari a al’umma.

A Shehu yayi kira ga dukkanin masu ruwa da tsaki a jiharnan su tashi tsaye dan ganin an dakile shigowa da kayan shaye-shaye cikin jiharnan dan har takai ana cewa ita ce kan gaba a harkar shaye-shaye. Ta yaba da irin kokarinda Mai martaba sarkin Sokoto Alhaji Muhammad sa’adu Abubakar III keyi wajen ganin an kauda wannan matsala data shafi al’umma.

Daga Aliyu Hungumawa Sak


Thursday, October 11, 2018

October 11, 2018

POLITICS: Yanzu-Yanzu: Fadar shugaban kasa ta yi magana game da taron Atiku da Obasanjo

- Fadar shugaban kasa ta yi magana game da taron Atiku da Obasanjo 
- Fadar tace yadda suka hadu a haka kuma dukkan su za su sha kunya a 2019 
- Sun ce su haryanzu talaka na tare da su 




Fadar shugaban kasar tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin Muhammadu Buhari da daren yau tayi tsokaci game da taron Atiku da kuma Obasanjo da suka gudanar yau a gonar tsohon shugaban kasar a garin Ota dake Abekutta, jihar Ogun.


A cikin wata sanarwa da mai taimakawa shugaban kasar na musamman kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu ya sanyawa hannu, ya kuma bayyana cewa goyon bayan da Obasanjo ya baiwa Atiku ba zai yi wani tasiri ba a zaben na 2019. NORTHERNFILES TV ta samu cewa a cikin takardar sanarwar, fadar ta shugaban kasa ta kara da cewa su daman tuni sun yi tunanin hakan zata faru domin dukkan su basu son cigaban kasa da kuma talaka wanda gwamnatin Buhari a halin yanzu ke kokarin taimakawa. Idan dai mai karatu bai manta ba a dazu ne mataimakin shugaban kasar kuma dan takarar shugabancin kasar Najeriya a jam'iyyar PDP, ALhaji Atiku Abubakar ya gana da tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Obasanjo tare da rakiyar manyan malaman addinan kasar. 


October 11, 2018

RELIGION: An sake samun limamiya mace a Turai, jiya tayi bayanin matsayinta ga 'yan jarida

- Limamiyar mata ta farko a kasar Denmark ta jagoranci masallacin mata sallah
- Mai neman hakkin musulmai ce da kuma hadin kan mata 
- Khankan ta jagoranci masallacin Mariam dake Copenhagen, wanda dama mata ke jagorantar shi 





Limamiyar farko ta mata wacce ta jagoranci kungiyar masallacin mata dake Copenhagen mai suna masallacin Mariam. Mai kwato hakkin musulmai ce a abubuwan da suka danganci hadin kan mata. Tayi rubuce rubuce akan musulunci da siyasa a rayuwa. Khankan haifaffiyar kasar Denmark cewa 1974, mahaifiyar ta yar kasar Finland, mahaifinta kuma Dan Syria. Khankan tayi karatu a Damascus inda ta dawo Denmark a 2000. Tana da digiri na biyu a fannin zamantakewar addini da digirin digirgir daga jami'ar Copenhagen. Masallacin da take jagoranci ya sha bambam da sauran masallatan Denmark saboda shi mata ke jagorantar shi. Akwai ire iren masallatan a US, Canada da Jamus 

Khankan ta kirkiro kungiyar mai suna 'Critical Muslims' wacce ke da burin alakanta addini da siyasa. An bude masallacin ne a watan Fabrairu Amma bai fara aiki ba sai watan Augusta. Khankan ke Kiran sallah inda mata 60 ke binta. Sabon masallacin ya daura aure masu yawa. Suna daura auren mutane masu bambancin addini, wanda wasu masallatan basa yi. 




October 11, 2018

CELEBRITIES: Waking up to this - Juliet Ibrahim shares what her new boo prepared for her

It appears Ghanaian actress, Juliet Ibrahim, has since moved on from her ex-boyfriend Iceberg Slim and from the look of things, her new man is spoiling her silly.




The Ghanaian beauty entrepreneur and Nigerian singer, Iceberg Slim during their relationship, were one of the most loved and talked about celebrity couple in the industry. Their constant display of affection left many people wishing to have something so beautiful. Well, their romance has since ended and the curvaceous actress seems to have moved on pretty fine. She recently took to her Instagram page to show off what she woke up to. Pictures of a rose and money bouquet, accompanied with a 3-course breakfast in bed that had the inscription 'I love you' on it suggest that her new boo must be doing a pretty good job, winning and keeping her heart. She captioned the photos: "“Waking up to this ❤️❤️❤️❤️❤️.” 








A post shared by Juliet Ibrahim (@julietibrahim) on










A post shared by Juliet Ibrahim (@julietibrahim) on
October 11, 2018

CELEBRITIES: Top 8 RICHEST Female Nigerian Artistes And Their Net Worth 2018



A lot has been said about the Nigerian music Industry being male-dominated which is rightly so. Again, some top female acts like Tiwa Savage have mentioned that they’re not on exactly on the same pedestal with the male colleagues in a lot of ways, especially talking about the paychecks. The men earn higher even when the ladies work twice as hard to level up the gap.

That being said, female Nigerian music stars are nevertheless doing really great for themselves. Yemi Alade once said she could sell out shows outside Nigeria just like any of her male counterparts. Going my Yemi Alade’s assertion we want to list out some of the top female earners in the music industry.


This list is a roundup of what the female music stars are worth. Estimates are made from their performance/appearance fees, endorsements and music sales and tours.

Here Are The Top 8 RICHEST Female Nigerian Artistes And Their Net Worth 2018 below:


8. NINIOLA


Niniola Apata aka Niniola is a singer, songwriter, and performer who hails from Ekiti State. Her rise in the music industry has been that of hard work, focus and great guts. She pioneered the ‘Afro-house’ genre where she holds sway as queen with a debut album to her name. In a short while, Niniola has been one of the top four female artists in Nigeria. Here music lately had fetched her lots of international attention, especially from South Africa. She has been performing at top shows within the country and beyond. Her price has gone up in the last 16 months. Her estimated net worth is put at $600,000.


7. SIMI

Another female artist who has grown in leaps and bounds is the amazing vocalist Simisola Ogunleye called Simi for short. She started out as an up-and-coming singer but at the moment battles senior colleagues like Yemi Alade, Tiwa Savage for top awards and winning in most cases. With a critically acclaimed album to her name, the Joromi crooner has headlined her own concert here in Nigeria, a London concert on the way. Simi is an Opera Mini ambassador, you’ll pay quite a fee to get her to perform. Her net worth is estimated at the value of $800,000.


6. WAJE

At number 6 spot is Nigerian songstress Waje Iroube, the Edo State born singer has one of the best and strongest voices in Nigeria. Waje has the backing of several NGO’s both local and international including the UN. She was a judge on Airtel The Voice Nigeria. She performs at exquisite events, dinners with heavy paychecks included. The ‘Kponlongo’ crooner estimated net worth is valued at least $1.1 million.




5. SEYI SHAY

Nigerian singer Deborah Oluwaseyi Joshua has been a top female act in Nigeria since she came on the scene. Seyi Shay is one of the few ladies to have an international record deal, the singer recently added actress to her CV after she delved into acting. She is a brand ambassador for Gionee brand of phones, her fee at events are quite around six figures. Her net worth is roughly valued at about $1.5 million.



4. CHIDINMA

Up next on the list is the beautiful and charming Miss Kedike better known as Chidinma. She has been a brand ambassador for telecom MTN for years now. She is also a regular feature on premium music show Coke Studio. Chidinma has also made inroads into acting after staring in about two Nollywood films. Her services a well sought after in the West African region. After evaluation, her net worth is put at $1.6 million.


3. OMAWUMI

The Delta state born singer has made a name for herself as a strong vocalist and songwriter. After bagging 3 albums to her name, Omawumi hasn’t slowed down a bit. She is very much a constant performer at highbrow events and ceremonies and her paycheck they say is not cheap. She has been the brand ambassador for top companies like Glo, Malta Guinness etc. She is estimated to have a net worth of about $2 million.




2. TIWA SAVAGE

Arguably the biggest female artiste on the continent of Africa, Tiwa Savage is pushing Afrobeat music to the world. She is a brand ambassador for different top companies including Pepsi. She is being managed internationally by Jay Z’s Roc Nation. The 38-year-old singer recently became the first female African artist to sell out the London Indigo O2 Arena with a sold-out preview show pop up shop. She has been standing up despite a perceived inequality in her male-dominated music industry. Her total estimated net worth is valued at $5 million.



1. YEMI ALADE

Occupying the number one spot as the richest female Nigerian artist is the ‘Johnny’ crooner Yemi Alade. Her biggest competition has always been Tiwa Savage. Yemi Alade is about the most loved female artiste in Africa with a long list of music features around the continent. She has the most watched African music video on YouTube. Yemi Alade is a two-time BET Awards nominee and the most touring female African artiste. Her concert fees is about the highest among the ladies, she has an estimated net worth of $5.1 million.