Post Top Ad

Post Top Ad

Wednesday, October 31, 2018

NEWS: Gwamnonin Jihohi Sun Cimma Matsayar Biyan Mafi Karancin Albashi 22,500,



Gwamnonin jihohi sun cimma yarjejeniya kan karin albashi mafi karanci inda suka jaddada cewa za su iya biyan Naira 22,500 ne kadai a maimakon Naira 30,000 da kungiyar Kwadago ke bukata.

No comments:

Post a Comment