Post Top Ad

Post Top Ad

Showing posts with label LET'S TALK. Show all posts
Showing posts with label LET'S TALK. Show all posts

Tuesday, November 17, 2020

November 17, 2020

LET'S TALK : TWITTER USER SHARES A STORY & THREATEN TO EXPOSED EX- ONLINE BOYFRIEND IF HE DID NOT PAY THE MONEY SHE LEND HIM




 I met with this guy online, we started talking and one way or the other we got intimate bc he had this kinda vibe i like.





We got to talk everyday,do video call most times and all,i actually would say i like him and i think he does too


After few months of talking, he started acting weird and i tried to ask him what went wrong and why he's giving me different vibe from the one we used to had,he explained to me how he has been broke and how he has been trying to settle with his school stuff and his house



Rent cos he has an apartment in school and the payment would soon be due,I told him I'll actually love to help but I'm not working and I don't have much with me but he pleaded with me to try to help him bc he has no one else to ask,he keep disturbing for almost 2 weeks


I decided to lied to my mom that I wanted to start some business and she borrowed me the money, I told her I would refund her after I start making profit from the sales.She gave me 28k which I transferred to this guy the next day, he was very happy when he got it and he called to appreciate.

One month later,I decided to ask him for the money since he promised to refund it as soon as possible,he told me he didn't forget about the money and he would return it as soon as he has it,we were still talking and vibing well after then until we both agreed to


Meet and he promised to give me the money on the said date, we met at one hotel that was during August if I can still remember clearly, we were both happy to meet after all the texts,calls and all. We started gisting about lotta things till he started acting funny,he made


Seductive moves towards me,he started touching my boobs and keeps pulling me closer to him,I felt his huge dick towards me when he pulled me closer to him,I told him to stop that I'm actually not here to have anything like this with him,that I just wanted to see him


After all and collect the money he would give me today,he was like he can't resist me that he's already hard that I should at least help him out and not leave him this way.

He actually wanted to had his way but I refused and left angrily.


He actually stopped talking to me after then cos I didn't allow him had his way,I really do not care also but I'm more concerned about the money now cos my mom keeps asking me and I keep lying to cover up.


He refused to send me the money even after pleading with him,he even threatened to block me if I continue bugging him about the money,he actually blocked me on WhatsApp and blocked me from calling him afterwards.

I know you can see this,I refused to stay silent anymore,


I really do not care about your reputation anymore bc he's actually an influencer on twitter here,I know you can see this and if you refuse to say anything after all of these or keep quiet I'm definitely going ahead to upload all your nudes on my phone,your videos


And your dirty chats with me.

You keep doing big boy online not knowing you're one useless and poverty stricken bastard offline.

Return my money now or face the consequences afterward.


I'm dropping his @ soon since he wants to stay silent.

November 17, 2020

LET'S TALK : TWITTER USER SHARES A STORY ON HOW HE GET DUMPED BY A GIRLFRIEND AFTER HE SUPPORT HER EDUCATION

 


I understand it wasn’t necessary to post this on the tl but I don’t want my fellow brothers to get themselves in this trap,taking care of a girl and trying to nurture her is suicide.The girl I sacrificed most of my resources give,made sure she completed her secondary school
















I’m really hurt Pensive face and can’t take it anymore



I have tried calling her number she is not picking Man facepalmingMan facepalmingI haven’t been in this kind of situation before I can’t stand it










And Nursing training turned her back to me saying she doesn’t want me anymore nor be in the relationship I took it has a joke but like seriously she was not joking at all Man facepalmingMan facepalming she started acting rude some weeks back but didn’t recognize Broken heart






Wednesday, November 11, 2020

November 11, 2020

LET'S TALK : SAMA DA KASHI 14 NA YAN NIGERIA NA SHAN TABAR WIWI ( WEED )

 




Gwamnatin Najeriya ta ce sama da  14 da rabi na al’ummar kasar na shan wiwi ko hodar ibilis ko kuma kodin da ke tagayyara hankalinsu.


Daraktar da ke Yaki da Masu Amfani da Haramtattun Kwayoyi a Hukumar NDLEA Titus-Awogbuyi Joyce ta sanar da haka sakamakon alkaluman da hukumar ta tattara a shekarar 2018.





Jami’ar ta ce, alkaluman sun kuma bayyana cewar, daga cikin mutane 4 da ke ta'ammuli da wadannan miyagun kwayoyi guda mace ce, abin da ke nuna yadda matsalar ta shafi kowanne bangare.




Hukumar Yaki da Amfani da Miyagun Kwayoyin na Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutane miliyan 246 suka yi amfani da irin wadannan kwayoyi a duniya daga shekarar 2014.




Ministan Kasafin Kudin Najeriya da Tsare-Tsare, Prince Clem Ikanade Agba ya ce matsalar na yi wa kasa matukar illa wajen ci gabanta.



November 11, 2020

LET'S TALK : GYARAN TARBIYYA ( Alakar 69 Da Masu A Daidaita Sahu )

 



Da farko zan dan fadi tarihin mawakin kafin na fadi dalilin yin wannan rubutu.


Sunan sa Danieal Hernandaz. An haife shi a kasar Amurka a shekarar (8 may 1996) amma an fi saninsa da 69. Mawaki ne kuma marubuci sannan yana hip pop, ya bayyana a shekarar 2012, amma ya yi suna a shekarar 2017 bayan da ya saki wata wakarsa mai suna Gummo.




Cikakken arne ne kuma mai aikata manyan laifukka, babu irin laifin da ba ya aikatawa. Sannan kuma yana cikin kungiya ta masu tsafi. A shekarar 2018 an yanke masa hukunci zaman gidan yari na shekar 4 saboda kama shi da aika laifin zina da kananan yara, daga baya aka bada belinsa.


Ko a shekarar da ta gabata an kama shi da aikakata laifin yi wa wata karamar yarinya fyade kuma dama can ana zarginsa da laifin harka da miyagun kwayoyi, inda aka yanke masa hukuncin awa 1000hrs  a gidan yari saboda a kasarsu akwai irin wannan hukuncin.





Sannan an kuma kama shi a lokacin corona sakamakon karya dokar kulle, inda aka kai shi gidan maza kuma ya fito a ranar 4 ga watan Satumba.


Wannan mutumin cikakken dan iska ne kuma ya shahara kuma ko a Amurka ana kyamatar irinsa da masu halinsa.


DALILIN YIN WANNAN RUBUTU


Na dade ina so na yi wannan dan tsokaci amma abinda ya kuma tuna min shine yadda 'yan uwanmu masu adaidaita suka mayar da wannan mutum kamar allon rantsuwa kuma suke alfahari da saka hoton sa a jikin abin nema na kalaci, suna saka hotonsa a ko ina kamar kasan danja ta baya da gurin zaman fasinja, wasu ma ka ga sun sa a baya wajan da za ka iya hango wanda yake ciki ko kuma gaban babur din. Ya danganta.




Wai a haka sai ka cika kwaro ma kenan ko kuma babban yaro kuma da yawansu zai yi matukar wuya ka irga guda biyar baka ga wannan hoto ba kamar shi yake ba su haya ko kuma nasa ne babur din.




Ni dai a ganina da yawa basu san wane 69 ba ko kuma kawai abin nan ne na na ga wane ya sa bari ni ma na sa, ko kuma don ado.


To gaskiya wannan kuskure ne kuma ya kamata mu kyautata abin neman arzikin mu kuma mu tsaftace zukatan mu idan ya zama dole sai ka sa hoto to gwanda kasa hoton akuya ko jaki dan ya fi wannan mutumin ko a gurin Allah.


Allah ka gyara mana alumarmu ka tsabtace ta ka sa mana kishin addinin mu sannan ka sa maka gyamtar wanda baya sonka kowaye.


SOURCE : RARIYA By Abdulrahman Muhammad Sharada

(Alwazwazee)

Tuesday, November 10, 2020

November 10, 2020

LET'S TALK : SHARRIN BESTIE ( Aure na sharin lalacewa )

 




Aslm aunty nusaiba Dan A llah ki mn posting a group naki

and hide my identity please    January zany!aure da saurayina,munyi shekara  daya  da  rabimuna soyayya, yana yawan yimln maganar kan\varsa Aisha irin yana

sonta sosae he cares about her,  se da aurenmu ya kusa na gane Ashe cousin sister nasa ceh a gidansu ta

taso tun tana 2yrs, ban wani damu ba nayitunanin

shakuwace a tsakan insu.Abunda yake damuna ynxu komai in xanyi se yace mn seya tambayi Aisha ,yana hada lefe ya tambayenl v1ane color nakeso ma trolley nace

masa blue, after 2days yace man red ya saya Aisha tace masa red yafi kyau next mukai maganr mother eve da mamana xa tayi shikuma yace xeyi dlnner, ina ta shiri nida kawayena se yaxo yace man ya fasa dinner baxe iya wasting kudinshi ya kama hall me tsada ba Aisha tace yayi saving kudinsa ..raina be gama baci ba seda ya canza magnar dress code da zamuyi ranar kamu already mun siya kayan yazo yana fadin cream color ba zai masa

kyau ba light blue zeyi Aisha tace kalar farare be   , wlh ko mganar uwarsa bayaji kamar ta cousin dinsa ..na tsani yarinyar gashihad want gadara take mun da muka hadu wajen dinki

Dan Alla h Ina neman shawarar yan uwana mata ya xanyi?

Kar ayl auren nasha wahala In rabu dashltun yanzu ko kuwa?




AISHA'S REPLY 


Aysha Sageer Maje

Har kin isa ki kawo qarata Facebook Dan uwarki saboda ke na bude account, kin kawoni cikin gidadawan mata harda masu zagina idan baki fasa abunda suke fada miki ba bakya kaunar Allah da annabi ,babbar yayarki ma na girmeta ballantana ke karan kada miya  

Idan naga dama wlh baxaki auri usman ba, jahila yar talakawa ae matsalar talaka kenan, meyasa kikace ai  hiding sunanki ? Matsoraciya ! inada qawa a group din har screenshot tayi man ana nan ana ta zagina shiyasa tun safe gabana yake faduwa , mayya  Ki fada musu kanki mana yadda zasuji dadin baki shawara (amra aliyu garo) ni ba yarinya bace daxakiyi man irin wannan sakarcin kuma mu zuba mu gani! Yar talaka"









November 10, 2020

LET'S TALK : My wife met someone on Facebook ( she doesn't know that I am the new guy with a fake account )




My wife met someone on Facebook,their thing is going on for almost 4weeks now.

The guy is unemployed.as soon as I leave for work they start

chatting.she sends him airtime and money.last week she told me about her sick aunt and she needed money to send to her,it was a lie.she sent R5OO to her guy.She told the guy that she Is happy with me and she is doing this just for fun.

They spoke about sex and they agreed to do it on their first date, the guy

told my wife not to have sex with me for at least one week before the day because he wants her fresh, from last week she is telling me that she is not ok to sleep with me.

They will meet on Thursday and she doesn't know that I am the new guy with a fake account.


Saturday, September 5, 2020

September 05, 2020

LET'S TALK : Dear Singles - Yaya Rayuwa Ba Tare Da Budurwa Ba?

 



Lokuta da yawa zaka ji samari suna korafi game da 'yan matan su amma da kyar zaka ga saurayi daya na gunaguni.


Don haka ina tambayar samari marasa aure ko budurwa a nan


Yaya rayuwa ba tare da budurwa ba.


Amma ni ba ni da budurwa kuma rayuwa na ji daɗi akwai kudi  account, walat cike kuma babu tashin hankali da sauran sh!Ts.


Guys Yaya Rayuwa Ba Tare Da Budurwa Ba?

September 05, 2020

LET'S TALK : Matata Ba Zata Iya Dafama Bakin Mu Abinci Ba, Don Allah Ku Bani Shawara

 


Zan fara daga tushe. Da kyau, a al'ummar mu , yawanci akwai kwamiti na mazajen da suka yi aure a mafi yawan lokuta za mu iya gabatar da mafita ga batutuwan ko buƙatun membobin al'ummar mu da kuma wasu lokutan shirya taruwa kowane wata a tsakaninmu (maza masu aure) don kawai haɓaka haɗin kai.


Tunda mun kasance kamar 20, maza daban sun dauki bakuncin haduwa. Saboda haka, an raba ta tsawon shekara 1 da 8months.


Hakan ya fara ne a ranar Lahadin da ta gabata lokacin da aka zaɓe ni don kula da taro na gaba wanda zai zo a wannan Lahadi bayan taron mu. Lokacin da ni (matata da ni) muka dawo gida bayan , na gaya mata game da ita kuma nan da nan ta tambaya, “wa zai yi girki”? Hankalina ya tashi yayin da tambayar ta zama baƙon abu.


Na amsa mata da cewa ita , tunda ta yi girki a karo na karshe, sai na zaci za ta yi wannan karon.


Ta fusata kuma ta ce babu yadda za ta yi ta shiga damuwa na dafa abinci ga maza 18 zuwa 25 kuma na fi sanin abin da zan yi game da wanda zai kula da girki.


Na yi kokarin kwantar mata da hankali kuma na tunatar da ita game da yadda zan taimaka mata a cikin kicin ta hanyar bugun dawa yayin da take yin miyar-miya biyu a zahiri kuma zan taimaka mata a wannan karon. doya na da tsada sosai, saboda haka ba zamu buga wannan lokaci ba, kawai Semo.

Ta ci gaba da kafewa kuma ta ce babu yadda za ta yi wani abu, cewa aikin ya jaddada mata sosai, kuma ba za ta ci abinci a kowane girki ba kuma ya fi kyau in je in sami wanda zai yi girki. Abinda yake shine, Na fahimci gaskiyar cewa aikin ya kasance mata damuwa saboda tana da ciki wata 5 sannan kuma shine karo na farko.


Jiya a wurin aiki, na ci gaba da yin tunani game da mafita sai wani tunani ya fado min. Na kira ta daga wurin aiki na tambaye ta, “yaya zan samu ɗaya daga cikin mata daga kungiyar mu  ta taimaka ta bada goyon baya?”. Ta ƙi yarda a fili kuma har yanzu tana kan maganarta.


Hankalina bai kwanta ba tun da safe saboda na sami mai ba da abinci, sai ta ce min za ta caji naira dubu a kan kowane kai, wato kusan 20k kenan. Gaskiya ita ce, haduwa ta zo a lokacin da bai dace ba kuma la'akari da farashin abin sha, kudin kayan abinci, nama, kayan abinci, da dai sauransu. Gaskiya ba zan iya biyan mai siyarwa a yanzu ba.


Ina kan mararraba a yanzu. Ban san abin da zan yi ba domin yana haifar da rashin jituwa a tsakaninmu. Na yi tunanin kawo wani dan kungiyar mu  da zai taimaka a wannan ranar ba tare da na sanar da ita ba, don haka ba za ta ba ni mamaki ba kuma ta bar gidan amma ina tsoron idan ta zo, matata ba za ta shiga cikin girkin ba kuma matar za ta fara jin wata hanya (tunanin yadda muke butulci).


Sannan kuma, wa zai sayi kayan abincin? Na rikice kawai Ina bukatan fahimta

Fadakarwa: Na ce zan taimaka mata ta hadiya, kawai tana bukatar yin miyar ne.

September 05, 2020

LET'S TALK : Daukar nauyin Yarinya da kake Son Aura zuwa Makaranta ko Koyar da Dokin da Kake Siyar - Wanne Ne Mafi Kyawun Zuba Jari?

 




Kaga kana yawan birgewa a kullum domin samun kudi dan daukar nauyin karatun yarinyar da kake so ka aura kuma a karshen ranar sai ka ga wani mutum yayi wuf da ita.


Amma fa, kuna iya yin sa'a ita yarinya ce mai kirki kuma za ta yi la’akari da kokarin ku wajen daukar nauyin karatun ta kuma ta kasance da aminci a gare ku. 'Yan mata nawa za a iya amincewa da su da aminci !!


Wasu mutane suna da ra’ayin cewa horar da doki da za a sayar shi ne ya fi saka jari fiye da daukar nauyin yarinyar da kake son aura a makaranta.


Sun kafa hujja da abin da waƙar Olamide ɗaya, “Won Ma Do” - dem go knack am


Guys, a kan sanarwa mafi mahimmanci, bari mu tattauna


ZAKU IYA FADIN RA'AYIN KU A COMMENT SECTION ⬇⬇⬇

Sunday, June 23, 2019

June 23, 2019

Question Of The Day: Dropping Out of School

 I feel like dropping out of school but I'm afraid to tell my parents and I want to drop out and get married to an older man😍!





Finish your school and then get married. If he loves you, he should be willing to wait. A degree is always better than no degree if things don't work out as planned, and you end up looking for jobs. If you get a degree now, you don't need to pay for it yourself. If someday, you want to go back to get a degree, you may not be able to, or may need to pay lots of money out of your own pocket. Get your degree first. Educate yourself while you still can. Marriage can wait.