Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, November 10, 2020

LET'S TALK : SHARRIN BESTIE ( Aure na sharin lalacewa )

 




Aslm aunty nusaiba Dan A llah ki mn posting a group naki

and hide my identity please    January zany!aure da saurayina,munyi shekara  daya  da  rabimuna soyayya, yana yawan yimln maganar kan\varsa Aisha irin yana

sonta sosae he cares about her,  se da aurenmu ya kusa na gane Ashe cousin sister nasa ceh a gidansu ta

taso tun tana 2yrs, ban wani damu ba nayitunanin

shakuwace a tsakan insu.Abunda yake damuna ynxu komai in xanyi se yace mn seya tambayi Aisha ,yana hada lefe ya tambayenl v1ane color nakeso ma trolley nace

masa blue, after 2days yace man red ya saya Aisha tace masa red yafi kyau next mukai maganr mother eve da mamana xa tayi shikuma yace xeyi dlnner, ina ta shiri nida kawayena se yaxo yace man ya fasa dinner baxe iya wasting kudinshi ya kama hall me tsada ba Aisha tace yayi saving kudinsa ..raina be gama baci ba seda ya canza magnar dress code da zamuyi ranar kamu already mun siya kayan yazo yana fadin cream color ba zai masa

kyau ba light blue zeyi Aisha tace kalar farare be   , wlh ko mganar uwarsa bayaji kamar ta cousin dinsa ..na tsani yarinyar gashihad want gadara take mun da muka hadu wajen dinki

Dan Alla h Ina neman shawarar yan uwana mata ya xanyi?

Kar ayl auren nasha wahala In rabu dashltun yanzu ko kuwa?




AISHA'S REPLY 


Aysha Sageer Maje

Har kin isa ki kawo qarata Facebook Dan uwarki saboda ke na bude account, kin kawoni cikin gidadawan mata harda masu zagina idan baki fasa abunda suke fada miki ba bakya kaunar Allah da annabi ,babbar yayarki ma na girmeta ballantana ke karan kada miya  

Idan naga dama wlh baxaki auri usman ba, jahila yar talakawa ae matsalar talaka kenan, meyasa kikace ai  hiding sunanki ? Matsoraciya ! inada qawa a group din har screenshot tayi man ana nan ana ta zagina shiyasa tun safe gabana yake faduwa , mayya  Ki fada musu kanki mana yadda zasuji dadin baki shawara (amra aliyu garo) ni ba yarinya bace daxakiyi man irin wannan sakarcin kuma mu zuba mu gani! Yar talaka"









No comments:

Post a Comment