Post Top Ad

Post Top Ad

Friday, August 31, 2018

August 31, 2018

MUSIC: MusaAfrica_YOUR CALL



The most anticipated song of AREWA LAST BORN RECORDS BOSS (MusaAfrica) which is one of its kind the track was by veteran  DJ BIG DOOL. MusaAfrica which has been doing good in his music career, now decided to release a  Love song titled (Your Call)

Don’t miss out the Vibes hits the Download button below and grab your copy


DOWNLOAD AUDIO HERE
August 31, 2018

POLITICS: Ko Kun San Irin Rayuwa Da Donald Trump Yake So Buhari Ya Yi



Shugaban kasan Amurka, Donald Trump ya siffanta shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari da kalmar ‘lifeless’ ma’ana shi ‘tamkar gawa ne’ mara kuzari.

Duk da cewa duniya ta shaidi Trump da tsantsan katobara, tsangawama da tsaurin ra’ayi, akwai manufa da Trump yake da shi na muzanta shugaba Buhari.

A nazarin Trump, Shugaban kasa Muhammadu Buhari shine shugaba na farko, tun bayan da mulki ya koma hannun farar hula a shekarar 1999 a Nijeriya, wanda bai da kadara na biliyoyin daloli a Turai. Buhari shine wanda makiyan sa, masu sukan sa da masoyan sa suka shaida baya shan giya, ko neman mata, ko tsafi –daga abun da suka bayyana daga gare shi.

Tun bayan da Trump ya bayyana aniyar sa na tsayawa takaran shugabancin kasar Amurka, hotunan sa na fitsara da mata suka yi ta bayyana. Mutum ne mai tsananin bushasha a rayuwar sa, wanda zai yi komai saboda biya wa kan sa sha’awar zuciyar sa.

Irin wannan rayuwa shi ne Trump yake nema a wurin Buhari, kuma bai samu ba. Wannan ya sa yake kalubalantarsa.

#Rariya

Wednesday, August 29, 2018

August 29, 2018

NEWS: Ranar Hausa Ta Duniya: Hausawa A Ma’aunin Tarihi




Ranar Litinin 26 ga watan Agusta, ranan ne da akaware saboda Hausa a Duniya. Rana da marubuta suke tunawa da al’adun malam Bauhaushe da tasirin su a Duniya.

Hausa daya ne daga cikin manyan tsoffin yaren Afirka guda goma wadanda ake kira a turance da “Afro-Asiatic Speaking Groups”. A kalla masu magana da yaren Hausa a matsayin yare na farko sun haura miliyan 70, a kiyasin Jaridar ‘The Guardian’ ta kasar Amurka. Sannan a kalla sama da miliyan 50 a matsayin yare na biyu.


Masu sadarwa da yaren Hausa a duniya ba sun tsaya a Afirka ta yamma ba, duk da cewa Afirka ta yamma za’a iya cewa ita ce cibiyar Hausa, saboda manyan garuruwan Hausawa a nan suke.

Alkaluman shafin tattara bayanai na Wikipedia sun bayyana kasashe 14 da suke dauke da dimbin mutane masu jin yaren hausa kuma suna magana da Hausa a matsayin yare na farko ko na biyu.

Kashen sun hada da:
Nigeria 30, 211, 000
Niger 10, 238, 000
Benin 1, 058, 000
Saudi Arabia 1, 000, 000
Ivory Coast 385, 000
Cameroon 357, 000
Ghana 275, 000
Chad 274, 000
Togo 20, 000
Gabon 12, 000
Algeria 11, 000
Congo 9, 400
Burkina Faso 2, 700.

Yaren Hausa ya yi tasiri sosai a duniya, kasancewar shi yare na farko da kafafen yada labarai na turai suka fara dauka don isar da sako a Afirka. Baya ga tasirin yaren Hausa a bangaren kafafen sadarwa, Yaren Hausa ya shiga kasashen turawa da na larabawa musamman a lokacin kasuwancin bayi wadanda ake safarar su daga kasashen Afirka zuwa Turai ko yankunan larabawa.


Rubuce rubuce akan Hausawa da kuma shirye shiryen a kafafen sadarwa ya taimakawa yaren Hausa ratsa duniya ta fannoni daban daban. Wannan ya janyo kafafen sadarwa irin su BBC, VOA, Deutsche Welle, Radio Moscow, Radio Beijing, RFI France, IRIB Iran da sauran su, suka zabi Harshen Hausa a matsayin daya daga cikin yaren da suke amfani da shi wajen isar da sako ga Al’ummar Afirka.

Banagaren kasuwanci da raya tattalin arziki kuma, Hausawa sun shahara ta fannoni daban daban. Idan muka dauki noma, wanda kusan shine cibiyan tattalin arzikin malam Bahaushe, za mu ga tun kafin bayyanar turawan mulkin mallaka Hausawa suke da karfin tattalin arziki. Tun daga kasuwancin dillancin goro tsakanin kasashen Hausa da na larabawa a shekarun 1700 har dalar gyada, za mu fahimci yadda Hausawa suka dauki noma tushen arziki.

Al’adun Malam Bauhaushe, tun daga sutura: riga malum-malum, sulke, jabba, alkyabba, rawani, wando bante, har zuwa huluna daban daban, ginin gidan malam Bahaushe da abincin da yake ci za mu fahimci tasirin al’adarsa.

Hakika, Hausa yana cikin sahun mayan yaruka na duniya lura da yawan masu magana da yaren, da kayatattun al’adu da Hausa ke dauke da su.

Bazamu iya ambatan nasarorin siyasar Nijeriya ba ba tare da kawo sunayen shahararrun ‘yan siyasa Hausawa ba. Firai Minista Abubakar Tafawa Balewa da Alh Ahmadu Bello sune shugabannin farko na Nijeriya, wadanda gudunmawar da suka bayar ya daukaka darajar Nijeriya a duniya baki daya.

Daga tarihi zamu fahimci tasirin Hausa a duniyar da da na yanzu, da kuma shaharar yaren. Haka kuma zamu fahinci yanda al’adun malan Bahaushe ya zama abun sha’awa ga masu nazarin tarihi da al’adu.Halin Hausawa na tarban baki, da saukin kai da riko da tarbiyya, kamar yanda shafin ‘Historyarchive’ ya wallafa, ya sanya Hausawa samun saukin shigar da al’adun su ga wadanda suka bakunce su.

A yayin da muke bikin ranar Hausawa ta duniya, mu tuna da sadaukarwar shugabanni da jagororin Hausawa, da tarbiyya da halayen su da mu’amalar su da al’adun su wadanda ko shakka babu, ababen koyi ne gare mu duka.



Sunday, August 26, 2018

August 26, 2018

NEWS: Buhari ga sojoji "Kada su sassauta ma yan ta'adda"




Hanyar sa komawa Abuja ranar Asabar 25 ga watan agusta shugaba ya nuna gamsuwar sa bisa aikin da sojoji keyi a yankin Zamfara (Instagram/buharisallau)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ma sojoji horo ya bukaci su da kada su sassauta ma yan ta'adda da barayi masu satar mutane da suka addabi yankin Zamfara.

Sojojin jna daga cikin dakarun operation sharan daji da diran mikiya wadanda aka aika jihar Zamfara domin magance matsalar tsaro da al'ummar jihar ke fuskatanta daga yan fashi da barayi masu satar mutane da shanu.

Shugaban yayi wannan kiran ne yayin da ya gana da sojoji a filin jirgin saman Umaru Musa Yar'adua dake nan jihar Katsina gabanin komawar sa Abuja bayan hutun babban sallah da ya gudanar a mahaifar sa.



Shugaba Buhari ya bukaci sojojin da su fatattaki yan ta' adda da suka addabi al'ummar yankin jihar Zamfara (Instagram/buharisallau)


A jawabin sa yayin da ya gana da sojojin shugaba Buhari yana mai cewa ''Na yi matukar gamsuwa kan yadda jami'an tsaro ke jajircewa kuma ina so kada ku sassauta kan ayyukan da kuke yi."

Ya shaida ma sojojin cewa ya zo ne domin ya jinjina masu bisa rawar da suke takawa wajen tabbatar da tsaro a yankin.

Ganawar shi da sojojin ranar asabar 25 ga watan Agusta shugaban ya bukaci sojojin kada su bar yan ta'adda su sha iska tare da nuna gamsuwar sa ga aikin da suke yi.

Al'ummar jihar Zamfara na fuskantar barazana daga yan ta'adda da masu satan mutane da shanu, aika-aikar da suke aikatawa yayi sanadin rasa rayuka da dama tare da sanya jama'a da dama gudun hijira.

Zaman lafiya ya soma samuwa a garuruwan da ta'adanci yayi yawa bisa shirin tsawaita tsaro da gwamnati ta kirkiro na tura dakaru ta musamman jihar domin samad da zaman lafiya.



Thursday, August 23, 2018

August 23, 2018

NEWS: Video Director Accuses Duncan Mighty Of Assault During “AZA” Shoot



Duncan Mighty has been accused of physically assaulting a video director while he shooting the video of his new single “AZA” in Port Harcourt. According to Godman Onyeso, a video director based in Rivers state, the singer slapped him while he was trying to film alongside Clarence Peters.

Godman claims he had no issue with Duncan and his intention was solely to shoot the behind the scene (BTS). But to his surprise, Duncan Mighty slapped him when tried to recover his camera the singer had seized it earlier.

See his post below.
















August 23, 2018

NEWS: Kizz Daniel Signs PhilKeyz & Demmie Vee To His Flyboy Inc Label



Kizz Daniel has officially performed his first role as a CEO has the singer unveils his first and second signing to his Flyboy Inc record label. The Yeba crooner announced that he has signed versatile producer, Philkeyz and fast rising music act, Demmie Vee to his label.

Philkeyz produced No Do and For You which featured Starboy Wizkid. The further establish the fact that Kizz and Philkeyz already have a solid chemistry.



Demmie on the other hand is known for his buzzing single “Tiff” which he released under his former label Hope Never Die (HND) Records. Demmie Vee had previously featured 9ice as well as 2baba on “Love Me Tender” & “Awesome God” respectively.

See Kizz Daniel’s announcement below.


A post shared by Kizz Daniel (@iamkizzdaniel) on












August 23, 2018

NEWS: “We Rise By Lifting Others”- Davido Gifts Another Fan N1 Million



Barely two days after dashing a fan a sum of ?1 million, DMW boss, Davido has decided to bless another fan with one million naira.

Since he released his brand new single “AZA” featuring Duncan Mighty and Peruzzi, Davido has been in doing a mild giveaway on his Instagram page.

Don’t surprised if you your own alert at anytime.











Saturday, August 18, 2018

August 18, 2018

NEWS: CLASH OF THE QUEENS!! Nicki Minaj Reveals Why She Is ‘Beefing’ Cardi B



American Hip-Hop star, Nicki Minaj has revealed that She never knew that she had any issue with her fellow female rapper, Cardi B and While she didn’t specifically reveal what the problem is, she has now made it clear that they now have beef.
Nicki finally cleared the air on her relationship with Cardi B during the Thursday’s episode of her Queen Radio.

The rapper was interviewed by Beats 1 host Ebro Darden who brought up, yet again, Nicki’s strained relationship with the I Like It rapper, as well as her feud much-publicised feud with Remy Ma.

Ebro said during the broadcast;

“I never saw you and Remy heading in this path. I never saw that. I never saw you and Cardi headed in this path. I never saw that,”

“And do you believe these things are fixable? Because women in rap are having a time right now, at least a lot of— ”



An upset Nicki Minaj cut him off;

“Can we please move on, Ebro? C’mon. Honestly, let’s go. If you know me, you would know the answer to the first question. Like, give me a fuckin’ break,”

“Now, I didn’t know Cardi and I had an issue, but I guess we do since you’re saying it and other people are saying it. To me, she may have taken an issue with things that I’ve said, but I’m not going to bite my tongue […] You gotta have thick skin.

People talk shit about me all the time […] You can’t be expect to be liked and loved and praised all the fuckin’ time. Give me a break.”




August 18, 2018

NEWS: PRIVATE JET! Wizkid Proudly Shows Off His ‘Private Jet Meal’ After Davido Announced Air OBO [Photos]


Wizkid spotted eating roasted corn in private jet just after Davido acquired a private jet for DMW.

Nigerian superstar singer, Wizkid, was spotted eating roasted corn proudly in a private jet. The video which was shared on Twitter, has garnered so much likes and retweets.
Here is the video of Wizkid eating roasted corn below;




Wednesday, August 15, 2018

August 15, 2018

NEWS: Za A Yi Bikin Bajakolin Sana’o’i Da Karrama Muhimman Mutane A Kano



Gidauniyar Shehu Usman (Shehu and Associate) tare da hadin guiwar Cibiyar dakin taro ta Afrika Anchor da ke Ado Bayero Mall, kan titin zuwa gidan namun daji (Zoo Road) sun shirya tsaf domin gudanar da bikin nuna kayan sana’o’i da nau’ikan abinci tare da karrama wasu fitattun mutane daga sassan jihohin Nijeriya.

Duk da cewa Kungiyar ta Shehu Usman sun shirya taruka da dama a baya, ana iya cewa wannan taron shi ne irinsa na farko da hadakar kamfanonin biyu suka shirya.

Za a yi wannan taro ranar alhamis 16 ga watan Agusta da misalin karfe 8 na safe in da za a fara da bikin bajakolin kayan sana’o’i da abincin gargajiya da na zamani kuma za a baiwa kowa dama ya shiga don kashe kudinsa da kwarkwatan idanunsa, za a ci gaba da gabatar da wannan bajakoli har zuwa karfe biyar na yamma.

Daga nan za a shiga sha’ani na biyu wato bikin karrama fitattun mutane wadanda suka bayar da gudunmuwa a cikin al’umma ta fannoni daban-daban wadanda za a karrama sun hadar da:-

Masu Shirya Fim din Hausa, ‘Yan wasan tamaula(Kwallon kafa) ‘Yan siyasa da yan kasuwa.

Cikin wanda za a karrama akwai shahararren dan kwallon kafar Nijeriya Ahmad Musa da tauraron wasan kwaiwayon Hausa Ali Nuhu da mawakin siysa Dauda Kahutu Rarara da sauran muhimman mutane. Mawallafin SARAUNIYA wato Maje El-Hajeej Hotoro na daga cikin wadanda za a karrama.

Kada a manta a wannan zango akwai kudin shiga naira dubu biyu(N2000) ga matsaikata da kuma naira dubu biyar (N5000) ga ajin farko.

A zantawarta da manema labarai shugabar kungiyar Shehu Usman Hajiya Maryam Yunusa ta ce “manufar shirya taron dai ita ce don fito da nagartattun mutane masu taimakawa al’umma a fannoni da dama da kuma karfafa musu guiwa tare da fito da kayan abincinmu na gargajiya da sauran sana’o’inmu na hannu”.

Taken taron dai na wannan shekara shi ne Daren Shahara(Night Of Fame)

#Rariya
August 15, 2018

NEWS : Budurwa Ta Yanke Mazakuta Wani Ma’aikacin ‘N-Power’ A Jigawa



Lamarin Ya Auku ne A Karamar Hukumar Babura Dake Jihar Jigawa, Inda Wata Budurwa Mai Suna Ramatu Tafida ‘Yar Shekaru 17 Ta Yanke Mazakutar Saurayinta Mai Shekaru 25 Mai Suna Abdulahi Sabo. Wanda Yake Aikin N-power.

Budurwa Ta Zargi Saurayin Nata ne Da Bata Mata Rayuwa Ta Hanyar Saduwa Da Ita, Da Zummar Zai Aure ta Wanda Daga Bisani Ta Sami Labarin Ya Fasa Auren Nata.

Ramatu Ta Bayyana Dalilin Da ya sa Ta Aikata Wannan Aika-Aika, Inda Ta ce Abdullahi Ya Yaudare ta Ya santa A Matsayin ‘Ya Mace, Sai Daga Bisani Ta Sami Labarin Ya Fasa Aurenta, Ya Samu Wata Daban.

An Garzaya Da Abdullahi Asibitin Aminu Kano, Domin Neman Mafita, Sai Dai Yace Har yanzu Yana Mugun Sonta, Amma Asiri Ta yi masa A Lokacin Da Ta Yanke Masa Mazakuta.

Tuni Jami’an Civil Defence, Suka Cafke Ramatu Domin Gudanar Da Bincike.

Tuesday, August 7, 2018

August 07, 2018

Nollywood: How lucrative is the acting business in Nigeria?

This article breaks down how much money Nollywood actors make, how most actors fund an expensive lifestyle, why there is a decline in earnings, and possible solutions.






How lucrative is the Nigerian film industry? Does the popularity and quantity of films by most actors translate into material wealth?

It's often shocking when an actor, who has enjoyed years of stardom, comes out to say he is broke. Some actors either fade out of the limelight because the roles are no longer coming in, walk away from Nollywood on their own terms because the pay is no longer satisfactory, or even die because they couldn't afford their medical bills.

The poor state of their finances isn’t public knowledge until they are ailing and are in need of public financial aid from their fans, colleagues and the Actors’ Guild of Nigeria (AGN). Because of the decline in actors' fee, several Nigerian actors have relocated, and even more, are considering it.

Earlier this year, Femi Ogedengbe, who was once a 'successful' actor in the Yoruba movie industry, revealed that he currently makes more money as a security guard in the US than he did as an actor in Nigeria.

Ali Baba, commenting on Ogedengbe's decision to relocate, said that Nollywood is a make-believe world. "That’s why many who jump in get frustrated because they missed the memo: it's a huge labour of love," he wrote on Instagram.





For his role in "The Wedding Party," the highest grossing Nollywood movie ever, Ali Baba who is one of the most successful comedians in Nigeria, reportedly charged for a month on set what he charges in four hours as a comedian.



In 2017, Stanley Aguzie, an actor and producer who has appeared in series such as "Tinsel," landed a role in the hit foreign TV series,  "Vikings"  and "Into the Badlands" after he moved to Ireland.

While he was still working in Nigeria, the highest pay he received was N200,000 for a TV series that required him to work on set for three months. But as an actor in Ireland, it's a different story for Aguzie, who made millions of Naira for featuring in one movie.

"I made over Five Million Naira from one film. Not as a lead actor, but just as a professional actor," he told Pulse.

How much do actors really make in Nigeria?

Very few actors can still command the kind of deal that was more prevalent over a decade ago. Genevieve Nnaji, for instance, will still receive over a million naira for appearing in a Nollywood film, according to a source who spoke with Pulse. However, there are not so many producers who can afford big stars like her.

In 2014, Obi Emelonye was quoted to have said that Nnaji and Omotola Jalade-Ekeinde, two A-List actors he worked with on "The Mirror Boy" and "Last Flight to Abuja," respectively, have become too expensive as they cannot afford to charge less than their status.

He advised them to fund and star in their own productions. And in 2016, Nnaji, five years after her last lead role in the 2011 "Tango with Me," produced and starred in the film, "Road to Yesterday." And in 2017, she made her directorial debut with the anticipated star-studded comedy-drama, "Lion Heart."





Currently, most B-List actors are paid less than N400,000 per movie, and even in some cases, N200,000 per movie, a Nollywood insider tells Pulse. What they do is try to make four or five films in a month to be able to make up to N2 million. Or, they are offered N2 million to star in, at least, four films.

"There are producers paying people 50 and 100 thousand naira, which is unbelievable. But you see, those people don't care, they just want to appear in a film. A lot of the girls then get boyfriends they can collect money from, and next thing, they are producing their own film. That's why you see a lot of people, out of the blues, are producing their own film," the insider said.

Why is there a decline in actors' fees?

There are several factors that could have caused this decline, and the recession that hit Nigeria in 2016, forcing several companies to either fold, lay off staff, cut cost or take a pay cut, probably added more misery to an already bad situation.

In November 2016, the Managing Director, MultiChoice Nigeria, John Ugbe, told ThisDay Business that the entertainment company was facing tough times.

They couldn’t increase subscription rates after the devaluation of naira, despite the fact that they bought a lot of international content in dollars. However, to keep offering those content, they absorbed costs on behalf of their subscribers.

For a while, the entertainment company wasn't able to pay their bills and was supported by MultiChoice Africa.

It has been years, but quite a number of industries, individuals, businesses and investors are yet to recover from the infamous 2016 recession.


Friday, August 3, 2018

August 03, 2018

Dan Kwallon Najeriya Ahmad Musa Ya Kuma Kasar Saudiyya Da Buga Wasa



Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya, Ahmed Musa ya yi sauyin sheka zuwa kungiyar kwallon kafa ta Al nassr dake kasar Saudi Arabia.

Kafin sauyin shekar tasa dai ya buga wasanni a manyan kungiyoyi irinsu VVV Venlo dake kasar Netherland CSKA Moscow a kasar Rasha da kuma Leicester dake kasar Ingila.

Ana zaton sauya shekar tasa za ta sanya Ahmed Musa ya zamo dan kwallo mafi tsada a tarihin kwallon kafan Nijeriya.

#Rariya

Wednesday, August 1, 2018

August 01, 2018

NEWS: Awww! Flavour MELTS HEART On Internet… After He Did This Amazing Thing To His Daughter On Her Birthday!!! (Photos)



Singer Flavour and ex-MBGN, Anna Banner’s daughter, Sophia is 3 years old today, August 1st, and they have both taken to Instagram to celebrate her.

The 34-year-old father-of-two shared a heartwarming photo of himself carrying his daughter on his back, securely held in place with a wrapper. As expected, the unique photo has gotten a lot of support from social media users.

Sharing the photo, Flavour wrote: “Cos it’s ur birthday ? I ll go the xtra mile oo?.HAPPY BIRTHDAY MY QUEEN ? I LOVE U”



Sofia’s mother, Anna Banner also celebrated her daughter writing: “Happy 3rd birthday to my best friend forever ???? I love you so much my darling Sofia Okoli?
You bring so much peace, joy, happiness, laughter and love to my soul every second of the day.
I love you my princess ??
#sofiais3”