Post Top Ad

Post Top Ad

Friday, August 3, 2018

Dan Kwallon Najeriya Ahmad Musa Ya Kuma Kasar Saudiyya Da Buga Wasa



Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya, Ahmed Musa ya yi sauyin sheka zuwa kungiyar kwallon kafa ta Al nassr dake kasar Saudi Arabia.

Kafin sauyin shekar tasa dai ya buga wasanni a manyan kungiyoyi irinsu VVV Venlo dake kasar Netherland CSKA Moscow a kasar Rasha da kuma Leicester dake kasar Ingila.

Ana zaton sauya shekar tasa za ta sanya Ahmed Musa ya zamo dan kwallo mafi tsada a tarihin kwallon kafan Nijeriya.

#Rariya

No comments:

Post a Comment