Post Top Ad

Post Top Ad

Monday, September 7, 2020

NEWS : Ya Kamata Buhari Ya Bude Boda A Daidai Wannan Lokaci Da 'Yan Nijeriya Ke Cikin Mawuyacin Hali Na Tsadar Abinci, Cewar Sheik Ahmad Gumi

 



Sheik Gumi wanda ya bayyana hakan a wani sautin murya da BBC ta fitar, ya kara da cewa akwai kasashe da dama da idan aka bude boda za su shigo da abinci Nijeriya wanda hakan zai sa kayan abinci ya yi arha, saboda a wasu kasashe abinci har neman lalacewa yake saboda sun rasa inda za su kai su sayar.

No comments:

Post a Comment