Post Top Ad

Post Top Ad

Monday, September 7, 2020

NEWS : Ango Ya Tsinci Kansa A Asibiti Bayan Kwana Biyu Da Yin Aure


 


Ango ya tsince kansa a gadon asibiti bayan kwana biyu kacal da yin biki.


Bayan kwantar da angon a gadon asibitin, lamarin ya dauki hankalin al'umma har ta kai ga ana ta tafka muhawara a kafafen sadarwar zamani.

No comments:

Post a Comment