Post Top Ad

Post Top Ad

Monday, September 7, 2020

NEWS : Ko Kadan Gwamnatin Nijeriya Ba Ta Yi Wa Talakawan Kasar Nan Adalci, Cewar Buba Galadima

 



Gwamnatin Nijeriya ta fito kakara ta bayyana cire tallafin man fetur da wutar lantarki har da na takin zamani a matsayin alheri ne babba ga ‘yan kasar kuma ya zama wajibi a cire, wanda gwamnatotin baya suka gaza.

Dangane da wannan batu, 'yan jaridu sun tattauna da Injiniya Buba Galadima daya daga cikin masu magana da yawun jam’iyyar PDP mai adawa.

Buba Galadima ya bayyana karin farashin man fetur da wutar lantarki har da na takin zamani a matsayin kuntatawa talaka da rashin yi wa talaka adalci.

No comments:

Post a Comment