Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday, June 3, 2018

Takaddama Tsakanin PDP Da APC



PDP tana da’awar ita ke da alhakin dukkan abubuwan arzikin da suka wakana daga 1999 zuwa 2016, amma bata son daukar alhakin marasa kyawun da suka auku.

APC tana daura wa PDP alhakin dukkan munanan abubuwan da suka auku daga 1999 zuwa 2015, amma bata son amincewa da cewar mafi yawancin shugabannin APC na yanzu a da ‘yan PDP ne.

#Rariya

No comments:

Post a Comment