Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday, June 3, 2018

Abubuwa Hudu Masu Matukar Riba A Rayuwar Mu


TUNATARWA: Abubuwa
1). SHIRU: yana kawo aminci, Annabi S.A.W. yace wanda ya yi imani da Allah da ranar karshe ya fadi alkairi ko ya yi shiru.
(2). BIYAYYA: tana kawo daukaka. Sayyadina Ali R.A. ya ce “wanda ya kaskantar da kai ga Allah, to Allah zai daukaka shi.
(3). KYAUTA: tana kawo matsayi, Annabi S.A.W. ya ce ku yi kyauta za ku so juna.
(4). GODIYA: tana kawo kari. Allah SWT ya ce idan kun gode zan kara muku.
Allah yasa mu dace, amin. Da fatan an sha ruwa lafiya.
#Rariya

No comments:

Post a Comment