Post Top Ad

Post Top Ad

Saturday, June 2, 2018

Musulunci Ya Samu Gagarumar Karuwa



…yayin da sama da mutane 400 suka musulunta a jihar Neja

‘Yan kabilar Kambari sama da 400 ne suka karbi addinin musulunci a yankin Warari da ke karamar hukumar Rijau a Jihar Neja a karshen makon nan ta hannun kungiyar ‘Initiative For Muslim Women Of Nigeria’ bayan dawa’a da kai kayan tallafi da kungiyar ta yi, bisa jagorancin Malama Rabi´ah Sufyan Ahmad


#Rariya

No comments:

Post a Comment