Post Top Ad

Post Top Ad

Thursday, September 10, 2020

NEWS : Majalisar dokokin jihar Kaduna ta zartar da dokar yi wa masu fyade dandaka.

 



Majalisar dokokin jihar Kaduna ta zartar da dokar yi wa masu fyade dandaka.


Manuniyata ruwaito Majalisara ta sanar da kammalawa tare da zartar da dokar "Kaduna State Penal Court Law No.5 of 2017" ta zama doka


Wannan dai yana nufin yanzu duk wanda aka kama da laifin fyade kuma aka tabbatar to za a yi masa fyade "za a cire kayan aikin masu fyade"


Matar Gwamnan ce dai Aisha Ummi Garba Elrufai ta kai roko gaban majalisar akan su gyara dokar domin ayi hukunci mai tsanani kan masu fyade


No comments:

Post a Comment