Post Top Ad

Post Top Ad

Thursday, September 10, 2020

FATAL ARROGANCE: Sabon Fim Mai Alaka Da 'Yan Shi'a Da Kamfanin Shirya Finafinai Na Kudu Suke Kan Shirya Shi Yanzu Haka A Jihar Inugu

 



Tuni dai 'yan Shi'a suka soma nuna rashin jin dadin su kan yadda aka alakanta su da fim din, inda ake zargin a labarin fim din an bayyana mabiya Shi'a a matsayin masu tada zaune tsaye.


Daga cikin jaruman fim din, akwai Yakubu Muhammad, Peter Edochie da sauransu.






















No comments:

Post a Comment