Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, November 6, 2018

CELEBRITIES: ZAFAFAN HOTUNAN AMAL UMAR DA SUKA RIKITA INSTAGRAM




Mun gano cewa sabbin hotuna da jarumar hausa film fidda wadda take daya daga cikin wadanda ake tafiya da su a wannan zamani wato AMAL UMAR wadda aka fi sani da REALAMALUMAR a instagram sun jawo masoya kallon fina finan hausa film su rude ganin yadda jarumar ta faso da wani sabon salo a cikin hotunan a inda ta kayan sojoji yayin daukar hotunan.

Hakan ya janyo har wasu sun fara tunanin ko soja zata, sai wasu na ganin kawai zamani  ne yazo da hakan

Kar dai mu ciki kaku da surutu ga kadan daga cikin Hotunan wadanda muka samo maku.









Bayan duba ga sauran hotunan da zamu kawo mun gano cewa an dauki hotunan ne a yayin wani bikin shagali da su jarauman suka hada. Taron wanda ya samu halarta SARKIN KANNY ( king Ali Nuhu ) da sauran jarumai wanda suka da Ahmad Shanawa, Maryam Gidado da sauran su








Ku kasance damu don samu wadansu labaran irin wannan


KU TALLATA HAJAR KU TARE MU DON SAMUN KASUWANCI MAI INGANCI

Call or Whatsapp
+2348066505318

No comments:

Post a Comment