Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, November 6, 2018

CELEBRITIES: JARUMA MARYAM YAHAYA TA SAYI SABUWAR MOTAR NAIRA MILIYAN 5ML



A yau ne muka samu labarin cewa  wannan sha hararriyyar jarumar mai tashe wato maryam yahaya tayi cinikin sabuwa kuma dalleliyar mota a leda ta NAIRA MILIYAN BIYAR



Alamu sun nuna cewa sabuwar jarumar na cikin farinki da samun sabuwar kawar tata yayin da  take daukar hotuna tana murmushi.











KU KASANCE DAMU A KO DA YAUSHE DON SAMUN LABARAN JARUMAI IRIN WANNAN 

KU TALLATA HAJAR KU TARE MU DON SAMUN KASUWANCI MAI INGANCI



Call or Whatsapp

+2348066505318

No comments:

Post a Comment