Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, June 12, 2018

‘Yan Wasa Kwalon Kafa Najeriya Sun Sauka A Rasha



Kamfanonin kayan sawa na Nijeriya, GT Stitches da PiolaFootprints sun yi wa ‘yan wasan kungiyar kwallon kafar Nijeriya (Super Eagles) kayan alfarama.



Kayan sun hada da wata farar malafa mai matukar kyau irin ta mutanen kudu maso kudu hade da koren gashi tsintsaye a jiki, farar riga da akai wa adon koren tambarin kungiyar kwallon kafar ta kasa a kirjinta da kuma wasu kyawawan fararen takalma masu koren ado a jiki.

No comments:

Post a Comment