Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, June 12, 2018

BABU SHAKKA FARIN JININ SHUGABA BUHARI DAGA ALLAH NE


Shugaban kasar mu Muhammadu Buhari a kasar Morocco wannan kyakkyawan tarba da aka yi masa ko a kasar sa Nijeriya iyaka kenan.

Baba Buhari mutumin da kowa yake so ya gani. Hakika mutanen Morocco wadanda akwai zuriyar jinin gidan Manzon Allah (saw) a masarautar kasar sun nuna wa shugabanmu karamci da girmamawa.

Shugaba Muhammadu Buhari Allah Ya ba shi farin jini da daukaka wacce dukiya, mulki ko mukami bai isa ya saya ba, shi ya sa kullun muke baiwa ‘yan adawa da ‘yan shi’a hakuri domin su fahimci cewa al’amarin shugaba Buhari daga Allah ne, don haka duk wanda ya ce zai ja da lamarin Allah sai ya fadi kasa warwas.

No comments:

Post a Comment