Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday, June 10, 2018

Shugaba Majalisa Abubakar Bukola Saraki Ya Mikawa Rundunar ‘Yan Sanda Amsoshin Tuhumar Da Ake Masa



Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya bayar da sanarwar cewa ya mikawa rundunar ‘yan sanda amsoshin tuhumar da ake yi masa a rubuce na hannu wajen fashin Bankin da aka yi a garin Offa da ke jihar Kwara, harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Tun da farko dai, rundunar ‘yan sanda ta nuna bukaci Saraki ya rubuta mata matsayinsa kan harin a maimakon gabatar da kansa gaban rundunar.



No comments:

Post a Comment