Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, September 8, 2020

NEWS : Yar Shekara 15 Ta Haddace Kur'ani Cikin Watanni Shida

 



'Yar Shekara 15 Ta Haddace Kur'ani Cikin Watanni Shida


Taqwa Zahir mai shekara 15 'yar kasar Palestine ta hadace Al-qur'ani mai girma a cikin watanni 6.


Ubangiji Allah ka sa mu yi hujja da Al-qur'ani kada Al-qur'ani ya yi hujja da mu.

No comments:

Post a Comment