Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday, September 20, 2020

NEWS : RASHIN UWA A GINDIN MURHU - Matashi Ya Kone Takardun Makarantarsa


 


Wani matashi mai suna Usman Abubakar ya yage dukkan takardun karatun sa tare da kona su, yana mai cewa idan dai mutum talaka ne s Nijeriya, to babu wanda zai samar masa aiki.


Shin ya kuke kallon wannan mataki da wannan saurayin ya dauka?








Source Nura Hassan Birnin Ruwa Gusau

No comments:

Post a Comment