Post Top Ad

Post Top Ad

Tuesday, May 7, 2019

NEWS: Ramadan: Tsawon azumi a kasashen duniya






Watan Ramadan na cikin watanni mafi tsarki ga Musulmin duniya, kuma lokaci ne da suke kara dukufa wajen yin ibada da ta hada da salloli cikin dare da azumi a tsawon kowane yini na watan.

Kasashen da ke yankin tsakiyar duniya da aka fi sani da 'equator'da turancin Ingilishi sun fi samun gajeren lokaci, amma Musulmin da ke kasashen da ke arewacin duniya na dadewa kafin rana ta fadi saboda tsawon yini da ake fuskanta a lokutan zafi.

Ku latsa kasa don ganin yadda abun yake:



Sa'a 11 da minti 48

Tsawon lokacin azumi: 07:20
Fitowar alfijir: 17:58
Faduwar rana:


Matashiya: Wannan lokutan na babban biranen kasa ne

Bayanai daga: aladhan.com and WMO


Source: BBC HAUSA

No comments:

Post a Comment