Post Top Ad

Post Top Ad

Friday, October 5, 2018

NEWS: WANI MUTUM YAYI KWANCIYAR DIRSHEN AKAN TITI DON NUNA ADAWA DA GWAMNATIN BUHARI



Inda Ranka : Wani Mutum Ya yi Kwanciyar Dirshen Akan Titi Domin Nuna Adawa Da Gwamnatin Buhari

A jiya Laraba ne Wani mutum a jihar Zamfara yayi zanga - zanga ta hanyar kwanciya a tsakiyar titi domin nuna adawarsa da salon tafiyar Gwamatin Buhari.

Mutumin Ya bayyana cewar ba zai tashi ba har sai an ftita daga halin matsin rayuwa da ake ciki Ko kuma shugaban kasa Buhari ya sauka daga karagar mulki.

No comments:

Post a Comment