Post Top Ad

Post Top Ad

Friday, October 5, 2018

CELEBRITIES: ADO GWANJA ZAI SHIGA DAGA CIKI



Gwanja zai shiga daga ciki !
Shahararren mawakin Hausan nan Ado Gwanja zai angwance da amaryarsa Maimuna a ranar 12 ga watan Oktoban bana a unguwar Fagge da ke Kano, kamar yadda dan uwan mawakin Musa Gwanja ya shaida wa   @NORTHERNFILES TV

No comments:

Post a Comment