Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday, September 2, 2018

NEWS: Ko Gwamnatin Jihar Katsina Ta San Wannan Abu Dake Faruwa?



Inna lillahi wa’inna ilaihi raji’un.

Wanna bala’i har ina a ce kasa irin Nijeriya jiha irin Katsina a karamar Hukuma irin Sabuwa a kuma gari na kusa irin Albasu wannan abin ke
faruwa haka!


A ce gawa idan za a kai ta makwanci sai an tsallake ruwa saboda rashin hanya mai kyau.

Bayan Kuma “Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam ya ce a yi gaggawar kai mamaci makwancinsa”.

Wannan jama’a Allah Ya kai muku dauki.

#Rariya

No comments:

Post a Comment