Post Top Ad

Post Top Ad

Monday, July 30, 2018

NEWS: Na Dauki Alkawarin Komawa Abuja A Keke Daga Adamawa Idan Har Buhari Ya Sake Cib Zaben,Inji Tanimu PZ



Na Dauki Alkwarin Komawa Abuja A Keke Daga Adamawa Idan Buhari Ya Sake Cin Zabe, Inji Tanimu Pz Adamawa na yi alkawari idan Buhari ya ci zaben 2019 za mu koma Abuja da keke ko sauran ba za su je ba, to ni kadai zan je Yola daga Numan na dawo”.

Tanimu PZ dai na daga cikin tawagar wasu magoya bayan Buhari da suka yi tattaki a kekuna tun daga Adamawa zuwa Abuja domin taya Buhari murnar cin zaben 2015.

#Rariya

No comments:

Post a Comment