Post Top Ad

Post Top Ad

Monday, June 4, 2018

Gwanin Sha’awa Tashe A Gidan Gwamnati Katsina


Yadda gwamnan jahar Katsina AMINU BELLO MASARI ya karbi bakunchin Yara yan TASHE ba Tashin Hankali ba domin bunkasa al’adun hausa wannan abun ne dake nuni da da cewa gwamna Aminu bello masari Asalin Bahaushene mai Kula da Al’adun Hausa

#Sarauniya

No comments:

Post a Comment