Post Top Ad

Post Top Ad

Thursday, May 31, 2018

Zidane Ya Ajiye Aikin Horar Da Kungiyar Real Madrid

Zidane Ya Ajiye Aikin Horar Da Kungiyar Real Madrid








Mai horar da Real Madrid Zinadine Zidane, yau Alhamis ya sanar da matakinsa na rabuwa da kungiyar, kwanaki kalilan bayanda ya jagorance ta sake lashe kofin gasar Zakarun Turai karo na 3 a jere.

No comments:

Post a Comment