Post Top Ad

Post Top Ad

Saturday, September 8, 2018

September 08, 2018

SPORTS: Super Eagles win in AFCON 2019 qualifier

Super Eagles win in AFCON 2019 qualifier
Nigeria now have three points from two games of the qualifiers and face Libya next at home in October 2018.





The Super Eagles of Nigeria did just enough to beat Seychelles 3-0 in the Matchday two fixture of the 2019 Africa Cup of Nations (AFCON) qualifier.
Ahmed Musa gave Nigeria the lead in the 15th minute before Chidozie Awaziem added another goal in the first half.

Odion Ighalo netted from the spot in the second half to sealed the win for Nigeria.




After losing their first game of the qualifiers, the Super Eagles were looking to get their campaign back on track with a win against Seychelles.









 Nigeria had the better moments and got their reward after Musa's fierce left-foot effort hit the post but bounced off the goalkeeper into the net.

Awaziem doubled the lead a few minutes later, pouncing on a ball to blast into the net after a Kelechi Iheanacho freekick had hit the post.



Ighalo scored from the penalty spot midway in the second half to seal the win.
September 08, 2018

NEWS: Babban Banki Najeriya Zai Baiwa Masu Sana’o’in Aski,Faci Da Sauransu Tallafin Naira Bilyan 220





Masu sana’ar aski (Barber) da masu sana’ar Faci, da masu sana’ar gyaran gashi (Hair dressers) da dai sauransu ne za su amfana da shirin bayar da tallafin babban bankin Nijeriya na zunzurutun kudi naira biliyan dari biyu da ashirin (N220bn)



A sanarwar da babban bankin na Najeriya ya bayar wato CBN yace: ya ware zunzurutun kudade akalla naira biliyan dari biyu da ashirin (N220bn) domin tallafawa masu kananan sana’oi karkashin wani tsari da bankin ya fito da shi na tallafawa masu kananan masana’antu. Wanda ake kira a turance da ‘Micro Small and Medium Enterprises Development Fund (MSMEDF)’.

#Rariya

Thursday, September 6, 2018

September 06, 2018

NEWS: Yadda Zaka Samu Rancen Kudi Na Trader Moni Daga Gwamnatin Tarayya




Yadda Zaka Samu Rancen Kudi Na Trader Moni Daga Gwamnatin Tarayya

www.NOrthernFileS.com

Trader Moni: rancen kudi ne da gwamnatin tarayya ta bullo dashi domin masu kananan sanaa a fadin kasar nan, rancen yana farawa daga N10,000 bayan ka biya kuma sai a baka 15,000 bayan ka biya zaka samu na 50,000. ana biyan bashin cikin watanni shida (6).

An kaddamar da fara bada wannan rance kusan mako biyu da suka gabata, kuma ana bada damar a bisa tsari na jihohi.

Abubuwan da ake bukata domin samun dammar neman wannan rance sune:
Ka zama dan Nigeria
Shekaru sama das ha takwas (18).
Ya kasance kana da sanaa
Daya daga ID Card, ko katin zabe shaidar tuki da makamantansu.
BVN na banki. (ba dole bane)
Layin waya wanda kaine kayi register dashi.

Yadda Ake Neman Samun Wannan Rance Shine:

Ka ziyarci www.boi.ng
Ka danna Apply for loan now
Ka danna Register here
Ka shiga Verification Link
A nan zasu tura maka da sako ta email dinka wanda zaka je kayi tracking code a can kayi confirmation.
Cigaban bayanin zaizo a kasa.

Yadda Yan Jihar Kano Zasu Nemi Wannan Tallafi:
Ga alummar jihar Kano sai su shiga wannan link din https://ee.humanitarianresponse.info/x/#KXjr6cUs
Idan ka shiga zaka cike suna,
Enumerator Code (Zanyi bayaninsa a kasa).
Jinsi,
Lambar waya (wadda kayi register da kanka),
Sai BVN na banki (amman ba dole bane sai ka saka BVN),
Sai Account Number,
Sannan ka zabi sunan bankin ka.
Sai ka zabi kalar kasuwancin da kake yi.
Sai adireshi zaka zabi jiha, shiyya da kuma karamar hukuma.
Sai ka sanya hotonka (wanda ka fito sosai).
Sai ka sanya hoton wurin sanaarka.
Daga nan sai ka danna Accept
Sai ka danna Submit shikenan.

Wasu cikin awanni 24 suna jin alert kudinsu sun shigo wasu kuma cikin sati daya.

Menene Enumerator Code: dai-dai yake da Verification Code da nayi bayani a sama ga wadanda sukayi apply ba ta Kano ba, suna amfani dashi domin tan-tance mutum don haka zakayi amfani da layinka da kayi register da kanka na waya domin samun wannan code din.

Yadda Ake Samun Enumerator Code Shine:
Zaka danna * 4255 * 50#
Zai budo maka zabi, sai ka zabi Zero (0)
Zai kara baka zabi sai ka shiga Change Pin
Zasu baka dama sai ka sanya lambobi guda shida (6) wanda ba zaka manta dasu ba. (ka rikesu da kyau sune pin dinka na wannan rancen).

Abinda Yakamata Mutanen Mu Su Sani:
Mutane acikin gari suna karbar kudade suna yiwa mutum, wani mai bai san menene ba kawai ya bayar aje ayi masa, bai san sanaar mai aka saka masa ba, bai san meye Pin dinsa ba.
Sannan rance ne gwamanti tace ba kyauta ba.
Yakamata mu zamo masu gaskiya maana masu bukata yakamata suyi ba kawai wasu suyi amfani da damar su karawa mai karfi karfi ba.

Domin samun sauran rubutukan da batutuwa irin wadannan sai a ziyarci www.NOrthernFileS.com

Monday, September 3, 2018

September 03, 2018

VIDEO: Ahmed X-Ray – Man’s Not Hot (Official Video)




The ceo team zamani recordsAhmed x-ray Gatan. KD is back again with a brand new song title mans not hot,the video was shot in kd and the music delivered 3 messages.1the current situation of Nigeria.2.haters.3.gossipers and fakelifestyle.ig and twitter @ahmedx_ray.DL,Enjoy and share #yezzur

Watch, Download And Enjoy!!!