Post Top Ad

Post Top Ad

Sunday, March 24, 2019

March 24, 2019

MUSIC: Feezy - Spy












Download Audio Here




LYRICS
(Intro)
It’s your boy Feezy
Ohhhhh..
(Verse 1)
Confirm nasan ban fishi ba
Amma ba shi yakamata ya same ta ba
Nasan gonan shi nazo na ketara
Ya sata kuka amma bai dake ta ba
I dey there ina ta tunani
A gefe yanata sakin layi
Hey there, why are you crying?
tace wai, “He has been lying”
(Hook)
I’m like a spy
But just passing by
Soyayya I’m giving it a try
I don’t wanna fail
I don’t want you to cry
Soyayya it’ll never die
(Chorus)
Oh na na na na na na na na
Kin shiga raina na na na na
Na na na na na na
Zan baki kaina na na na na
Oh na na na na na na na na
Kin shiga raina na na na na
Na na na na na na
Zan baki kaina na na na na
(Post Chorus)
I’m like a spy-y
I’m like a spy-y
(Verse 2)
She doesn’t wanna throwback
She don’t wanna wanna go back
I hope now you know that
You have lost her and she’ll never go back
So stop complaining
This is entertaining
What is remaining?
My brother gather your kaya dey go tell ’em
(Hook)
I’m like a spy
But just passing by
Soyayya I’m giving it a try
I don’t wanna fail
I don’t want you to cry
Soyayya it’ll never die
(Chorus)
Oh na na na na na na na na
Kin shiga raina na na na na
Na na na na na na
Zan baki kaina na na na na
Na na na na na na
Kin shiga raina na na na na
Na na na na na na
Zan baki kaina na na na na
(Post Chorus)
I’m like a spy-y
I’m like a spy-y
(Bridge)
Oh oh oh oh
Oh oh oh oh
Oh oh oh oh
Baby na kizo
Kizo kizo
Kizo kizo
Kizo kizo
Baby na kizo nan
I have been spying man
Now I bake love I put it in a frying pan
I fit pay money to see you like a dying fan
I fit carry gun I ain’t lying when I’m singing
(Chorus)
Oh na na na na na na na na
Kin shiga raina na na na na (I’m like a spy-y)
Na na na na na na
Zan baki kaina na na na naa
Na na na na na na
Kin shiga raina na na na na (I’m like a spy-y)
Na na na na na na
Zan baki kaina na na na
I’m like a spy
But just passing by
Soyayya I’m giving it a try
I don’t wanna fail
I don’t want you to cry
Soyayya it’ll never die-ie-ie-ie
March 24, 2019

MUSIC: Xdough - Lambanki




AMG MUSIC front-man -- Abokina Xdough is out with yet another party stater tune which titled ''Lambanki" Lambanki is an  Hausa word which means ''Number'' , and here abokina xdough exprssed his heartfelt as he patiently request for his heart desire's number.

The song which was enriched with classy bouney beat produced by 925 GH.

Listen and share thought 

Thursday, March 7, 2019

March 07, 2019

CELEBRITIES. Jaruma Hadiza Gabon ta bayar da agajin N500,000 ga marar lafiya

Fitaciyar jurumar Kannywood Hadiza Gabon ta bayar da gudunmawar zunzurutun kudi N500,000 ga mai shirya fina-finai Rabiu Arrahus da za a yiwa tiyata bayan hadarin mota da ya rutsa da shi.

Jarumar wadda sauran abokan aikinta suka rika sanya wa albarka a kafafen sada zumunta ta kasance tana gudanar da ayyukan tallafawa al'umma a jihar Kano da sauran jihohin Arewa tun a baya. Shahararen dan wasa kuma mawaki na Kannywood, Tamam Sha'aban ya wallafa wani rubutu a shafin sada zumunta a farkon wannan makon inda ya bayyana cewa abokin aikinsu ya yi hadari kuma za ayi masa tiyata.




Hadiza Gabon ta bawa Rabiu Arrahus tallafin N500,000 Source: Facebook

Sha'aban ya bayyana hakan ne a shafinsa na Instagram mai suna tyshaban inda ya bukaci sauran abokan aikinsu na Kannywood su taimaka ta kowane halli da suke da shi.

Jarumin daga bisani ya sake wallafa wani sakon a shafin sada zumuntar inda ya ke yabawa Gabon bisa gudunmawar da ta bayar yayin da mai bayar da umurni a fina-finai, Hassan Giggs shima ya yi amfani da shafinsa na instagram, hassan_giggs ya yabi jarumar. Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ta ruwaito cewa Sarkin Kannywood, Ali Nuhu shima ya baiwa mara lafiyar tallafi sai dai ba a bayyana adadin kudin da Ali ya bayar ba.

Cc;Legit.com

Tuesday, March 5, 2019

March 05, 2019

MUSIC: Xdough – Lambanki



AMG Music front-man – Abokina Xdough, is out with yet another party starter tune which he titled ‘Lambanki”. Lambar is an hausa word which means “Number”, and here Abokina Xdough expresses his heartfelt as he patiently request for his heart desire’s number.


Download Audio Here